31/07/2022
Shine Shugaban Qasar Da Yaje Majalisar ɗinkin Duniya Agaban Yahudawa yabaiwa Annabi (S.A.W) Kariya....................
Shine Shugaban Qasa Na Farko Acikin Shugabannin Qasar Egypt Da Yaja Sallah A Masallacin Annabi (S.A.W) Madina,
Shine Shugaban Qasar Da Ya Bud’ewa Falatsinawa Iyakar Qasar Egypt Domin Zalincin Da Yahudawa Keyi Musu,
Shine Shugaban Qasar Da A Lokacinsa Malamin Addini, Hafizin Qur’ani, Kuma Qwararran Engr A Fannin Boko,
Shine Shugaban Qasar Da Yafito Da Malamai Da Duk Wanda Aka ‘Daure Bisa Zalinci A Mulkin Husnul Mubarak,
Shine Yayi Qoqarin Tsarin Qasar Egypt Ya Tafi Daidai Da Tsarin Musulunci,
Shine Wanda Larabawa Masu Qawance Da America S**a Had’a Baki Da Isra’el Wajen Kifar Da Gwamnatinsa,
Shine Shugaban Qasar Da Yayi Shahada A Prison A Hannun Maqiya Addinin Allah,
Shine Shugaban Qasar Da Aka Hana Y’an Uwansa, Da Masoyansa Su Sallaci Gawarsa.
An Haifeshi 20/8/1951,
Yazama Shugaban Qasa 30/6/2012,
Anyi Masa Juyin Mulki 3/7/2013,
Ya Rasu A Prison 17/6/2019.
Shaheed Mursi Rahimahullah😭💚
Tarihin Musulunci Na Wannan Qarnin Bazai Manta Da Kaiba Har Abada.✌🏻
Allah Ya Jadada Rahama Gareshi Yasa Aljarnar Firdausi ce Makomarsa.
~ Abubakar Taheer Alhajin Jallah.
© VanVanguard HausauVanguard Hausa