15/02/2023
Idan mun fahimci bayanan da s**a fito daga Supreme Court shine za'a cigaba da amfani da tsaffin Kudi, ba laifi bane kuma suna aiki har yanzu, tsaffin Kudi basu tashi a aiki ba, toh amma inda matsalar take shine CBN taki tayi biyayya wa Umarnin Kotun, idan tayi biyayya zata umarci Bankuna cewa su cigaba da karban tsaffin Kudin.
~ Idan mutane sun Kai tsofi KuÉ—i Banki ba'a karba, itace matsalar, domin CBN tace musu idan s**a karbi tsohon KuÉ—i toh su ta shafa, ba zasu saurare su idan sun Kai tsofin Kudade CBN.
~ Da ace CBN ta sanar da Bankuna cewa ba za'a daina karban tsohon KuÉ—i ba sai Kotu tayi hukunci toh da mutane sun huta, domin sun San idan sun Kai Banki za'a karba.
~ Amma in sha Allah sati me zuwa Kotun zata yi hukuncin karshe wanda dole ne CBN ta karba ko bai musu dadi ba.
CBN da gwamnatin Nigeria ba zasu yi nasara a Kotu akan wannan tsarin sauyin kuÉ—in ba in sha Allah.