Taslim atiku

Taslim atiku Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Taslim atiku, Grocers, Makerar gwandu, Birnin-Kebbi.

19/10/2026
Guys
19/10/2026

Guys

11/07/2026

miyasa suke ganin laifin Messi,Messi kawai bugah ball yakeyi sanan yasamu nasara ba hura ball yakeyi ba wai sunce dama shine aka shiryama would cup to miyasa basu cireshi bah su hana abashi

wasa yakare Argentina ce da nasara yau lissafin bokan Ghana baiyi aiki bah😂💯
04/07/2026

wasa yakare Argentina ce da nasara yau lissafin bokan Ghana baiyi aiki bah😂💯

04/07/2026

wai Ina bokan Ghana🤔🤣😂

Rahotanni sun bayyana cewa Raphinha na iya barin tawagar Brazil a tsakiyar Kofin Duniya domin magance wasu matsalolin ra...
24/06/2026

Rahotanni sun bayyana cewa Raphinha na iya barin tawagar Brazil a tsakiyar Kofin Duniya domin magance wasu matsalolin rayuwa ta kashin kansa da kuma wata matsalar kuÉ—i da ake zargin yana fuskanta.

Idan hakan ta faru, zai kasance ɗaya daga cikin abubuwan da ba kasafai ake gani ba a tarihin Kofin Duniya, ganin cewa 'yan wasa galibi sukan dage su kammala gasar ko da suna fuskantar ƙalubale a wajen filin wasa.

Rahoto: .

Karin Bayani 👇👇👇

https://duniyarkwallonkafa.com.ng

22/06/2026

SAIFA AN JIRA MESSI WLLH🤭😅

07/06/2026

Address

Makerar Gwandu
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taslim atiku posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category