Shap son sharp4213

Shap son sharp4213 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shap son sharp4213, Grocers, G R A, Birnin-Kebbi.

12/07/2025

Everything is temporary ๐Ÿ™‚

Shahararren attajirin nan Bill Gates ya sha alwashin cewa 'yan Afrika ne za su fi amfana da dukiyarsa da zai raba kimani...
04/06/2025

Shahararren attajirin nan Bill Gates ya sha alwashin cewa 'yan Afrika ne za su fi amfana da dukiyarsa da zai raba kimanin Dala biliyan 200, kwatankwacin Naira Tiriliyan 320.

Ya bayyana hakan ne ya yin da yake jawabi a shalkwatar ฦ™ungiyar ฦ™asashen Afrika da ke birnin Addis Ababa na kasar Habasha a wannan Talatar, 3 ga watan Juni.

Idan baku manta ba a watan da ya gabata ne dai Bill Gates ya ce zai rabar da dukiyarsa kaso 99 cikin dari a shekarar 2045, wato nan da shekaru 20 masu zuwa.

Hakan zai sa ya tabbatarwa duniya cewa ba a matsayin attajiri ya mutu ba, kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Daga Usman Umar Katsina.

"PUNISHMENT OF MISSING FRIDAY PRAYER"Allah Says in the Holy Quran Chapter 62 Surah Jumua verses 9-11:"O ye who believe! ...
30/05/2025

"PUNISHMENT OF MISSING FRIDAY PRAYER"

Allah Says in the Holy Quran Chapter 62 Surah Jumua verses 9-11:
"O ye who believe! When the call is proclaimed to prayer on Friday (the Day of Assembly) hasten earnestly to the Remembrance of Allah and leave off business (and traffic): that is best for you if ye but knew!
And when the Prayer is finished then may ye disperse through the land and seek of the Bounty of Allah: and celebrate the Praises of Allah often (and without stint): that ye may prosper.
But when they see some bargain or some amusement they disperse headlong to it and leave thee standing. Say: "The (blessing) from the Presence of Allah is better than any amusement or bargain! And Allah is the Best to provide (for all needs)."

To leave any and all worldly pursuits and earnestly attend the Friday mid-day sermon and congregational prayer is an absolutely obligatory Command of the Lord Most High upon those who have professed belief in Him and the Last Day.

Sunan of Abu-Dawood Hadith 1047 Narrated by Al-Ja'd ad-Damri
The Prophet SallAllahu 'Aliyhi Wasallam said: โ€œHe who leaves the Friday prayer (continuously) for three Fridays on account of slackness, Allah will print a stamp on his heart.โ€

The remembrance of Allah here means to be concern about the Friday prayer, what it entails and come to it with tranquility and humility. One should not ignore it or feel laziness in performing it. Those who ignore it or feel laziness in performing the Friday prayer; Allah will seal up their hearts and they will be among the heedless ones.

It is narrated from Abdullah bin โ€˜Umar and Abu Hurairah (May Allah be pleased with them), that they heard the Messenger of Allah SallAllahu 'Aliyhi Wasallam say, on the planks of his Minber (pulpit):
โ€œPeople must cease neglecting Friday prayer, or Allah will put a seal over their hearts and they will truly be among the negligent.โ€ (Muslim 865)
In another narration the Prophet SallAllahu 'Aliyhi Wasallam said: โ€œWhoever leaves three Friday pr

ALAQAR MACE DA SOYAYYA DA SHA'AWA Mace Takan Iya Bari Ayi Zina Da'ita Saboda Soyayya..  Mace takanyi zina saboda tanason...
14/04/2025

ALAQAR MACE DA SOYAYYA DA SHA'AWA

Mace Takan Iya Bari Ayi Zina Da'ita Saboda Soyayya..

Mace takanyi zina saboda tanason namiji, Amma Shi Kuma Namiji yakanyi zina da mace Ne Kawai saboda zinar yakeso

Zina shauqi ne ga namiji, amma ga mace shauqi ne da kuma soyayya

Kafin mace tabari kayi zina da ita kusan dole sai tanada shauqinka dakuma soyayya, idan har aka Tsallake bangaren wadanda s**a mayar dashi sana'a da neman kudi

Zaiyi wuya kaga mace tabar wanda bata so ya taba ko hannun ta Ballantana yayi zina da ita, sai dai idan karuwa ce

Yawanci maza s**an iya zina da mace koda basu son ta, shiyasa namiji zai iya hayan karuwa don kawai ya biya buqatarsa

Yanzu ya kamata ku fahimta:-
Namiji zai iya amfani da mace don ya biya buqatarsa, Kuma zai iya bata kudi sannan zai iya mata wasu daga cikin hidimomin rayuwa duk dan kawai ya Biya Bukatarsa da ita ba soyayya ba!

Idan kinaso kigane shin namiji na sonki da gaske, kada ki bashi kanki kuma kada ki bude masa kafa kome zai faru

Idan har ya banzantar dake saboda kinqi amince masa, to lallai zina yake sonki da ita bake yakeso ba..

Allah ya tsare mana imaninmu yakuma sa mu wanye lafiya ameeeeen

๐Ÿ‘‡
Follow

Shap son sharp4213

24/02/2025
โ–ˆโ–“โ–’Fโ–‘Oโ–‘Lโ–‘Lโ–‘Oโ–‘Wโ–’โ–“โ–ˆโ”Šโ”Šโ”Šโ–•โ–”โ•ฒโ–‚โ–‚โ–‚โ•ฑโ–”โ–โ•ญโ”โ”โ•ฎโ•ญโ”ˆโ•ฎโ €โ•ญโ”ˆโ•ฎโ•ญโ”โ”โ•ฎโ•ฐโ•ฐโ•ฐโ”ƒโ–โ•ญโ•ฎโ €โ•ญโ•ฎโ–•โ”ƒโ•ฏโ•ฏโ•ฏโ”ˆโ”ƒโ €โ”ƒโ–โ”ˆโ”ˆโ–…โ”ˆโ”ˆโ–•โ”ƒโ €โ”ƒโ”ˆโ”ƒโ €โ”ƒโ–โ”ˆโ•ฐโ”ปโ•ฏโ”ˆโ–•โ”ƒโ €โ”ƒโ”ˆโ”ƒโ €โ•ฐโ–ˆโ–“โ–’โ–‘Mโ–‘Eโ–‘โ–’โ–“โ–ˆ
20/02/2025

โ–ˆโ–“โ–’Fโ–‘Oโ–‘Lโ–‘Lโ–‘Oโ–‘Wโ–’โ–“โ–ˆ
โ”Šโ”Šโ”Šโ–•โ–”โ•ฒโ–‚โ–‚โ–‚โ•ฑโ–”โ–
โ•ญโ”โ”โ•ฎโ•ญโ”ˆโ•ฎโ €โ•ญโ”ˆโ•ฎโ•ญโ”โ”โ•ฎ
โ•ฐโ•ฐโ•ฐโ”ƒโ–โ•ญโ•ฎโ €โ•ญโ•ฎโ–•โ”ƒโ•ฏโ•ฏโ•ฏ
โ”ˆโ”ƒโ €โ”ƒโ–โ”ˆโ”ˆโ–…โ”ˆโ”ˆโ–•โ”ƒโ €โ”ƒ
โ”ˆโ”ƒโ €โ”ƒโ–โ”ˆโ•ฐโ”ปโ•ฏโ”ˆโ–•โ”ƒโ €โ”ƒ
โ”ˆโ”ƒโ €โ•ฐโ–ˆโ–“โ–’โ–‘Mโ–‘Eโ–‘โ–’โ–“โ–ˆ

05/02/2025
๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž
18/03/2024

๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž

Tom and jerry๐Ÿ˜

Tom and jerry๐Ÿ˜
18/03/2024

Tom and jerry๐Ÿ˜

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
18/03/2024

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป

Address

G R A
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shap son sharp4213 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category