Adam Madristar

Directions

Adam Madristar πŸŽ™οΈ Football Content Creator
⚽️ Analysis β€’ Banter β€’ Football
🀍 Real Madrid Fan
πŸ‘‘ Hala Madrid!

πŽπ…π…πˆπ‚πˆπ€π‹: Juan MartΓ­nez Munuera ne zai zama alkalin wasan El ClΓ‘sico gobe! πŸ€΅πŸ»β€β™‚οΈπŸ‡ͺπŸ‡Έ Javier Iglesias ne zai kula da VAR. πŸ“Ί...
24/10/2026

πŽπ…π…πˆπ‚πˆπ€π‹: Juan MartΓ­nez Munuera ne zai zama alkalin wasan El ClΓ‘sico gobe! πŸ€΅πŸ»β€β™‚οΈπŸ‡ͺπŸ‡Έ Javier Iglesias ne zai kula da VAR. πŸ“Ί

Shin shi ne zabin da ya dace don ya yi alkalanci a wasan Barcelona vs Real Madrid? πŸ‘€

Fatan nasara ga kungiyar da tafi kowache kungiya dauka Ka a duniya
Hala Madrid

Adam Madristar

🚨 ANKA BAYYANA: VALVERDE ZAI FARA EL CLASICO A MATSAYIN 3RD GAME A JERE A RIGHT BACK! πŸ‘€Jaridar Marca ta bayyana cewa Val...
23/10/2026

🚨 ANKA BAYYANA: VALVERDE ZAI FARA EL CLASICO A MATSAYIN 3RD GAME A JERE A RIGHT BACK! πŸ‘€

Jaridar Marca ta bayyana cewa Valverde zai sake zama mai fara wasa a right back da Barcelona, kamar yadda ya yi da Sevilla da RB Leipzig πŸ‡ΊπŸ‡Ύ

β€œAn dauki shawarar ne daga Mourinho da tawagarsa cewa Fede ne zai fara a RB maimakon Dumfries da Trent”, in ji Marca.

Shin wannan shine shawara madaidaiciya? πŸ«΅πŸΌπŸ¦…

Morinho mungode da tuna nin nan

🚨 Barcelona sun tafi wasanni 18 a Champions League BABU CLEAN SHEET DAYA! ⚠️πŸ‡ͺπŸ‡ΊKarshe da s**a tsare raga ba a zura musu k...
22/10/2026

🚨 Barcelona sun tafi wasanni 18 a Champions League BABU CLEAN SHEET DAYA! ⚠️πŸ‡ͺπŸ‡Ί

Karshe da s**a tsare raga ba a zura musu kwallo ba shine April 9, 2025 kuma tun daga lokacin, an zura musu KWALLO 34! ‼️

Shekaru da yawa, salon wasan Barcelona na kai hari yakan zo da MATSALA A BAYA, da yawan cin kwallaye ne ke hana Blaugrana daukar kofin.

Barca na nan daya daga cikin wadanda ake ganin za su lashe Champions League, kuma babban kalubalen Hansi Flick shine ya rage yawan kwallayen da ake ci musu kuma ya dawo da UCL zuwa Barcelona! πŸ”΅πŸ”΄πŸ†

Kuma insha Allah Kuda champion league Har Abada

21/10/2026

Alhamdulillah
Hala Madrid πŸ’ͺπŸ’ͺ

Alhamdulillah dukkan chikakken Yabo ya tabbata da Allah ubangiji halittu Wlh morinho yau yayi abin Kirki da Yasan ze chi...
18/10/2026

Alhamdulillah dukkan chikakken Yabo ya tabbata da Allah ubangiji halittu
Wlh morinho yau yayi abin Kirki da Yasan ze chire Arda da belligham sai yasa ko bernodo silver Kuma wlh inda ace za a natsu a tsare yan wasa munada players fa wlh
Hala Madrid

*🚨 LABARI MAI ZAFI: NUNO MENDES YA JI RAUNI A TSOKA ZAI YI RASHIN WASA DA BARCELONA πŸ˜₯❌*Kungiyar Paris Saint-Germain ta t...
18/10/2026

*🚨 LABARI MAI ZAFI: NUNO MENDES YA JI RAUNI A TSOKA ZAI YI RASHIN WASA DA BARCELONA πŸ˜₯❌*

Kungiyar Paris Saint-Germain ta tabbatar da cewa sakamakon gwajin da aka yi yau ya nuna Nuno ba zai buga wasa ba saboda raunin tsokar da ya ji yana da tsanani - kuma Mendes ba zai samu damar buga wasa ba.

Dan wasan baya na hagu dan kasar Portugal zai yi jinyar "makonni da dama" ba zai buga wasa ba.

*Babu Nuno Mendes πŸ†š Lamine Yamal part IIII.*

Shike nan dj laminu yasa mu sakat πŸ˜ͺ

Barkanku da warhaka πŸ’ͺπŸ˜€
18/10/2026

Barkanku da warhaka πŸ’ͺπŸ˜€

> *βœ¨πŸ‡«πŸ‡· Kylian MbappΓ© shine matashin dan wasa mafi karancin shekaru da ya kai wasanni 100 a Champions League!*>> 🏟️ Wasan...
15/10/2026

> *βœ¨πŸ‡«πŸ‡· Kylian MbappΓ© shine matashin dan wasa mafi karancin shekaru da ya kai wasanni 100 a Champions League!*
>
> 🏟️ Wasanni 100
> ⚽ Kwallaye 73
> πŸ…°οΈ Taimakon kwallaye (Assists) 25
>
> *98 G/A a cikin wasanni 100: lambobi masu ban mamaki.*

14/10/2026

Wallahi morinho sai a Hankali ya Kara hada valavade da tuameni 😒😒

Apps din gidan kallo mana 🀣🀣Adam Madristar
12/10/2026

Apps din gidan kallo mana 🀣🀣

Adam Madristar

Address

AB 59
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adam Madristar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share