DAN MANYA

DAN MANYA Karfin Jama'a ✊ Sabuwar Duniya 💪

An kaddamar da rundunar Lauyoyin kwato hakkin 'yan Arewacin Nijeriya da aka Zalunta a sassan kasar.Mu taya su da Addu'ar...
28/09/2025

An kaddamar da rundunar Lauyoyin kwato hakkin 'yan Arewacin Nijeriya da aka Zalunta a sassan kasar.

Mu taya su da Addu'ar Allah Yasa wa Abun Albarka.







Yanzu - Yanzu Yan sanda sun saki Yakubu Muhammad Misau, bayan sun tursasa shi yayi video yace an bashi abunci mai dadia ...
28/09/2025

Yanzu - Yanzu Yan sanda sun saki Yakubu Muhammad Misau, bayan sun tursasa shi yayi video yace an bashi abunci mai dadia cell, kuma wai Sarkin Misau, bai da masaniya a dukansa da fadawa s**a yi.

Amma sun manta basu fada masa yace doka ta basu damae su rike shi har tsawon wadannan kwanaki ba. Kuma sun manta basu gaya masa yace shi personal assistant din sarki bane. Sannan kuma dukan da aka masa shina dai dai bane a doka. Mtchew!

Allah ya kyauta. - Daga Abba Hikima








Azzalumin Sarkin ya bari anyiwa wannan talakan dukan kawo wuka, kuma aka rufe shi a kurkuku domin ya bayyana rashin amin...
28/09/2025

Azzalumin Sarkin ya bari anyiwa wannan talakan dukan kawo wuka, kuma aka rufe shi a kurkuku domin ya bayyana rashin amincewarsa da manufofinsa.

Sunan shi Amadu Mugu (Ahmed Suleiman), kuma shine Sarkin Misau.

Wani fata kuke masa?










These 80+ AI tools will help you to finish months of work in minutes.
28/09/2025

These 80+ AI tools will help you to finish months of work in minutes.

Kana Son Ilmin Kasuwanci? ka dinga sauraron Wannan mutumin 👇🏽👇🏽👇🏽
28/09/2025

Kana Son Ilmin Kasuwanci? ka dinga sauraron Wannan mutumin 👇🏽👇🏽👇🏽







Dafta Dauda Kahutu Rarara 👨🏿‍🎓.
28/09/2025

Dafta Dauda Kahutu Rarara 👨🏿‍🎓.






Tara gemun da Abdallah yayi ba wata daraja bace domin dan bunsuru ma yana da shi in kuma gemun yana da daraja to dan bun...
27/09/2025

Tara gemun da Abdallah yayi ba wata daraja bace domin dan bunsuru ma yana da shi in kuma gemun yana da daraja to dan bunsurun yafi Abdallah kenan saboda na bunsurun yafi cika da tsayuwa.

Kai me karatu ya kaji a ranka?

Wannan maganar da nayi kaji na girmama Abdallah ko kaji nayi magana da rashin ladabi?

Na tabbata a ranka ba girmamawa kaji ba rashin ladabi kaji to muma haka muka ji acikin maganar Lawan mai qwarqwata.

Karku canza mana topic zuwa ga ingancin Hadisin ko rashin ingancin sa ko alama ba akan wannan ake maganar ba domin nima da nake rubutun nan ban yarda da hakan ba kamar yadda ban yarda da Hadisin qaton kai da yanayin tafiyar Shugaba ba s.a.w dama sauran Hadisan.

Abinda ake magana akai shine salon da Lawan qwarqwata yabi wajan korewar wanda yake cike da rashin ladabi da neman tsokana.

Bari na qara bayar da wani Tashbeehin misalin abinda Lawan qwarqwata yayi kamar maka gaskiya wane kana da dogon hanci (kaga ai yabo ne) kawai sai wani a gefe yace indai dogon hanci ne kare ma yana da shi.

Ko tun asali baka da dogon hancin sai kaji haushin wanda ya fadi haka wajan qaryatawa.

Sannan ayita ta qare tsakaninku da Allah idan a gaban Annabi s.a.w aka fadi cewa an haifw ahi da kaciya da kwalli Lawan ya isa ya qaryata da wannan usuloobin a gaban Annabi s.a.w ko da qarya ne?

Saboda haka Ahlus-sunnah ku dinga jin tsoron Allah ku daina saka son zuciya cikin lamarin ku.

Lokacin da uwa ta kafa wa ɗanta sharadi ta ce masa: “A’a” ⛔Sai wani babba, ko mahaifinsa, ko kakansa, ko kakarsa ya tsom...
27/09/2025

Lokacin da uwa ta kafa wa ɗanta sharadi ta ce masa: “A’a” ⛔
Sai wani babba, ko mahaifinsa, ko kakansa, ko kakarsa ya tsoma baki ya ce:
“Ki bar shi, babu matsala, kar ki tsaurara masa…”

🔁 A nan ne ake fara shuka rudani a cikin zuciyar yaro.

👦 A ganinsa:

Uwa = wacce ta ƙi yarda tana tsaurarawa ❌

Sauran manya = wadanda s**a yarda suna sauƙaƙa masa ✅

Haka al'amarin yake canzawa a kwakwalwarsa:
🚫 Matsayin uwa a wajen shi yana samun tan garɗa,
🚫 Ikonta akan shi yana raunana,
🚫 Yaro kuma yana fara yin watsi da umarnin ta, yana samun ruɗani tsakanin aikin daidai da kuskure.

👨‍👩‍👧 Yaro yana buƙatar a samu daidaito akan magana ɗaya, ba maganganu masu karo da juna ba.
Tarbiyya mai kyau ba ta bunƙasa a cikin gidan da ke cike da sabanin ra’ayi, amma ana iya samun ta a cikin yanayin fahimta da haɗin kai tsakanin iyalai.

🎯 Idan kuna son tallafa wa uwa: ✅ Ku zama masu taimaka mata wajen aiwatar da dokoki, ba masu kawo mata cikas wanda zai rusa ƙoƙarinta ba.
Idan kuma akwai buƙatar a sake duba lamarin, to a yi hakan ba tare da yaro ya gani ko ya ji ba, domin kiyaye daraja da girmanta a idonsa.

📌 Muhimman abubuwan da suke sa a samu daidaiton tarbiyya a cikin gida:
1️⃣ Ku zama a kan ra’ayi guda ɗaya akan ƙa’idojin tarbiyya.
2️⃣ Kada ku yi sabani a gaban yaro; don kada ya ji zai iya daukar mataki da kansa ko ya zaɓi ɓangare ɗaya a cikin ku.
3️⃣ Ku fifita amfanin tarbiyya mai dorewa fiye da jin daɗin zuciya na ɗan ƙanƙanin lokaci.
4️⃣ Ku tuna: tarbiyya ba tana nufin yarda da duk abin da yaro yake so ba, illa shirya shi ya zama mai bin umarni da kuma sanin iyakokinsa.

Idan yaro ya ga haɗin kai tsakanin manya, sai ya ji daɗi ya samu aminci…
Idan kuma ana mutunta ƙa’idoji a cikin gida, sai ya taso da halin nagarta, cike da karfi zuciya wanda ya san haƙƙinsa da abin da ya rataya a kansa.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rukkayyat Aleeyu, Shamsudden Adamu, Yanusa Usman Binji, T...
24/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rukkayyat Aleeyu, Shamsudden Adamu, Yanusa Usman Binji, Tima Yusuf, Yusuf Y Y Yahaya, Omolabake Hassan, Sulaiman Sani, Dave Barber, Ummussalama Yunusa

my official account loses 🥺
22/09/2025

my official account loses 🥺

Address

Abuja
Abuja
900101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN MANYA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DAN MANYA:

Share