TUNA TARWA

Call Directions Contact the business

TUNA TARWA yes

18/10/2026

Sauka lafiya ikwan Allah yaro ko bai san suna ba yasan murya

13/10/2026

Har yanzu akwai sauran dama

05/10/2026

malam ko nai man Aure kaje baka da kudi sunan ka sorry

yau babban account dina yasamu matsala koda  kun jini shiru
29/09/2026

yau babban account dina yasamu matsala koda kun jini shiru

28/09/2026

malam mb qur'ani zallah muna godiya sosai

GARGADI GA MASU KIN ALHERIN WASUAbin takaici ne yadda wasu mutane idan s**a ga wani yana yin abin alheri, maimakon su yi...
28/09/2026

GARGADI GA MASU KIN ALHERIN WASU

Abin takaici ne yadda wasu mutane idan s**a ga wani yana yin abin alheri, maimakon su yi farin ciki ko su yi koyi da shi, sai zuciyarsu ta tashi da hassada. Suna neman hanyar rage darajar abin da aka yi, ko su hana mutane ganin alherin.

Ya kamata mu fahimci cewa alherin wani ba yana rage namu ba ne. Idan wani ya taimaki mutane, ya tallafa wa marasa ƙarfi, ko ya yi abin da ya amfani al’umma, abin da ya dace shi ne mu ƙarfafa shi, ba mu nemi mu rusa shi ba.

Hassada tana iya sa mutum ya manta da abin da ya dace, har ya zama yana ƙoƙarin hana alheri saboda kawai ba shi ne ya aikata shi ba. Wannan hali yana cutar da mutum da kansa, sannan yana iya cutar da al’umma.

Saboda haka, duk wanda yake jin haushin ganin wani yana yin alheri, ya kamata ya tambayi kansa: “Me ya sa nake jin zafin alherin da aka yi wa wasu?”

Mu daina yaƙar juna saboda hassada. Mu gina al’umma da ƙarfafa duk wanda yake ƙoƙarin kawo alheri. Domin idan alheri ya yawaita, kowa zai amfana.

28/09/2026

komai haram shine babban abinda ya kashe arewa Sheikh Yahya Ibrahim Masuss**a

27/09/2026

a Sheikh AbdulHakim maharazu matazu
yana maku fatan alheri

27/09/2026

ya Allah ka Wada tamu da 'ya'ya nagari

Address

Matazu
Abuja
234

Telephone

+2349136877991

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TUNA TARWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to TUNA TARWA:

Shortcuts

Share

Category