Sarkin yaki bangiss gombe

Sarkin yaki bangiss gombe Well come

29/01/2025

S a w

29/01/2025

Jan Biro maganin daqiqin yaro 🌠🌟πŸ’ͺπŸ‘‘πŸ™

29/11/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

NASIHA CE:

SALATI GA ANNABI DAREN JUMMA'A DA RANAN JUMMA'A

Manzon Allah (S.A.W) yace: "Ku yawaita salati gareni ranan Jumma'a da daren Jumma'a, domin duk Wanda ya yi salati Ι—aya a gareni Allah (Ta'ala) zai masa goma".Sahih Jami' 1209

Babban Malami Ibnul Jauziy (RahimahulLah) yace; ". Ya ku mutane masu imani, ku daure ku yawaita yi ma Masoyin nan na ku salati, a kowane lokaci...
Da sannu Allah swt zai gusar mu ku da :-
1.Talauci
2. Ƙunci
3. Azaba dalilin wani aikin saΙ“on.

Allah Ta'ala ka bamu ikonyi Bijahi Rasulillahi (S.A.W).

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Jumma'a.

16/11/2024

Babu Mai kamada annabi Muh@mmadu SAW

16/11/2024
BAUNA MAI KAIFIN KAHO DAN SHEHU:🏹πŸ”₯πŸ‘‘GADAN GADAN YA ZAUNA BA MUGA SHIRIN WARGI BAH...Allah Ya Kara Nunawa Maqiyan Sarki Ab...
14/04/2024

BAUNA MAI KAIFIN KAHO DAN SHEHU:🏹πŸ”₯πŸ‘‘

GADAN GADAN YA ZAUNA BA MUGA SHIRIN WARGI BAH...

Allah Ya Kara Nunawa Maqiyan Sarki Abunda Basaso, Allah Duk Wanda Yadamu Sarki Allah Yadameshi, Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Kwanciyan Hankali, Allah Yasa Sarki Ya Gama Da Duniya Lafiya.πŸ™πŸ‘βœŠπŸ€²πŸ‘‘πŸ”₯🏹

_bangiss_gombe

SU BIKA SU BAR SHAWARA SANNAN SU DAINA MUNAFURCI...πŸ¦šπŸ‘‘πŸ‘‘βœŠDole A Bika Dole A Ganka. Idon Kowa Na KankaFalaqi Da Nasi Magani...
13/04/2024

SU BIKA SU BAR SHAWARA SANNAN SU DAINA MUNAFURCI...πŸ¦šπŸ‘‘πŸ‘‘βœŠ

Dole A Bika Dole A Ganka. Idon Kowa Na Kanka

Falaqi Da Nasi Maganin β€˜Yan Tsurku, Mukara Da Li’ilafy Aniyar Kowa Tabishi.

Allah Ya Kara Daura Sarki Akan Maqiyansa. πŸ˜πŸ‘‘πŸ¦šβœŠπŸ”₯

Sarkin yaki bangiss gombe

13/04/2024

Farincikin mu
Abba muπŸ‘‘πŸ‘‘πŸ’ͺπŸ™

yaki bangiss gombe

Address

Gombe
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin yaki bangiss gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category