13/06/2026
KAI wallahi duniyar Nan Akwai ababan tsoro Acikin ta
Abinda yafaru da
SALEEM GOJE
mata suna fadin maza basu da tabbas
Ashe matan ma ba Tabbas din garesu ba Sam Bai kamata ace Matarka tamaka wannan tonon sililin ba