Chari baby yar gayu

Chari baby yar gayu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Chari baby yar gayu, Grocers, Rigasa kaduna, Abuja.

20/09/2025

Slm ykk ya gida pls ina bukatar shawarane kimin post mubiyune a wajan mijina toh nice Amarya tun farkon zuwana gidan saidana fadawa mijinmu nifa bana wanki ko a gidanmu yimin ake sbd bansaba da aikin wahalaba shine yace da Abokiyar zamana wato uwar gida kenan ta ringa hadawa danawa danata tanayi toh duk sati tana zuwa har wajena ta karbi wankin idan natara saita wankemin ta shanyamin idan sun bushe takawomin daki idan k*ma naga batazoba dakaina nake zuwa nake kaimata.......... Toh jiya sati yazagayo na tara wankina ina jira tazo takarba amma naji shiru shine nadiba dakaina nakaimata har wajanta shine takecemin wai batada lfy k*m wlh nasan qarya take kawai wankinne batason yimin ni k*ma daman ranar girkina ne nik*ma nace tunda hakane bazan dafa Abinci da itaba haka s**a wuni da yunwa da ita da yayanta...... Bayan mijinmu yadawo shine ta fada masa shik*ma yazo yamin fada wai Abinda nayi bai kamataba nayi hakuri idan taji sauki saitayimin wankin Abin ya konamin rai sosae k*ma gashi yanxu nake bukata sbd ko kayan sawa bana dasu shine nakeso kubani shawarar yadda zanyi domin nataka musu birki tun yanxu sbd naga Alamar idan nazuba musu Abinda yafaru xai iya cigaba da faruwa sbd nan gabama zata iya cewa zata dainamin wankin k*ma bazanji dadin hakaba

17/03/2025
Allah yabaku zaman lpy
10/02/2025

Allah yabaku zaman lpy

Fashi me sauki
10/02/2025

Fashi me sauki

14/02/2024

Assalamu alaikun dafatan kun wayi gari lpy
Kunjini shiru ko wlh aiyukane s**aimin yawa yanzu komai yafara komawa dedai

25/05/2023

Ina kwa nan Ku yan uwa masoya
Manzon Allah s a w

01/04/2023

Innalillahi.wa.inna.ilaishin.rajji.un
Kulli nabsin za.ikatulmaut
Allah yayiwa kanwar mahaifiyata rasuwa me suna jimmai
Yauda asuba sanadiyar haihuwa Dan Allah yan uwa ina barar addu.a agareta
Allah yajikan ta yayafe Mata zunubanta baki daya ita da sauran yan uwa musulmi baki daya

29/03/2023

Ya Allah Dan girmanka
Dan daukakarka
Dan tsarkinka Dan alfarmar wnn wata
Naka damukeciki kasa annabi
Muhammad s a w yacecemu

Address

Rigasa Kaduna
Abuja

Telephone

+2349023077536

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Chari baby yar gayu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category