Abba Isah Karsha

Directions

Abba Isah Karsha Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba Isah Karsha, Grocers, Deidei Bwer Abuja, Abuja.

12/10/2026

Ƴan Najeriya na ci gaba da tsokaci kan sunayen ƴantakarar gwamna da hukumar zaɓen ƙasar INEC ta fitar domin fafatawa a zaɓen 2027.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4e4fWNw

28/09/2026

Jihar Jigawa ta kasance jiha mafi ƙarancin bashin cikin gida a Najeriya, inda bashin nata ya kai Naira biliyan 1.04 zuwa ranar 30 ga Yuni, 2026.

Bayanan da Hukumar Kula da Basussukan Najeriya (DMO) ta fitar sun nuna cewa jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya, Abuja, suna da jimillar bashin cikin gida da ya kai Naira tiriliyan 4.59.

Jihar Legas ce ke kan gaba wajen yawan bashin cikin gida da Naira tiriliyan 1.2, sai Delta mai Naira biliyan 369.30. Jihohin Rivers da kuma Abuja na biye da su da bashin Naira biliyan 354.64 da biliyan 358.79 bi da bi.

Bayan Jigawa, sauran jihohin da ke cikin masu ƙarancin bashin cikin gida sun haɗa da Ondo mai Naira biliyan 6.16, Anambra mai biliyan 9.62, da Ebonyi mai Naira biliyan 11.38.

Wannan bayanin ya nuna matsayin bashin cikin gida na jihohin Najeriya bisa bayanan da aka fitar zuwa ranar 30 ga Yuni, 2026.

23/09/2026

Kakakin rundunar ƴansanda a jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce ƙwararru na nazarin jirgin da aka gano yayin wani samame a kan iyakokin jihar, don gano abin da ya ƙunsa.

Ƙarin bayani - https://trib.al/VrkxXMh

22/09/2026

KUKAN KURCIYA.....

Waɗannan sune Malamman addini shida (6) da aka yi garkuwa da su a kan hanyarsu ta komawa gida, bayan sun halarci taron addu’ar neman nasarar Bola Tinubu a zaɓen 2027.

Masu garkuwar sun nemi kuɗin fansa naira miliyan 30.

A halin yanzu dai suna Hannun yan ta'addà kuka sun ƙi su sako su. Sannan kuma wanda ya sa suyi Addu'a ya ƙi biyan kuɗin karɓosu.

Mutane da dama suna ta tofa albarkacin bakinsu a dandalin sada zumunta na fesbuk. Wasu sun yi nuni da cewar da Alhaki kuikuyo ne

19/09/2026
14/09/2026

Gwamnatin jihar Sokoto ta rufe Masallacin babban Malamin Addinin musulunci Sheikh Musa Ayuba Lukuwa zuwa wani lokaci

An tabbatar da rufe Masallacin babban Malamin addinin musulunci Sheikh Musa Ayuba Lukuwa zuwa wani lokaci biyowa bayan abinda ya faru a ranar Juma'ar da ta gabata na kashe wani mutun da ya yi yunƙurin kashe malamin.

Address

Deidei Bwer Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Isah Karsha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category