Real Tije l boy

Real Tije l boy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Tije l boy, Grocers, Abuja.

Ada inason nazeeru ๐Ÿ’ฏโœ”๏ธAmma yanzu sauran 5%
09/06/2024

Ada inason nazeeru ๐Ÿ’ฏโœ”๏ธAmma yanzu sauran 5%

21/02/2024

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

21/02/2024
Kudi yana samar wa mutane farin ciki na musamman tare da rage radadin cutar kuncin damuwa ko zafin kai. Shin hakane? Wan...
24/01/2024

Kudi yana samar wa mutane farin ciki na musamman tare da rage radadin cutar kuncin damuwa ko zafin kai.

Shin hakane? Wani kirari za ya fi dacewa da kudi?

*ANYA ZAMU TSIRA A HAKA KUWA?*๐ŸŽ Naira 200 tayi mana yawa wajen bayar da sadaka, amma kuma tayi kadan wajen yin liki a bi...
24/01/2024

*ANYA ZAMU TSIRA A HAKA KUWA?*

๐ŸŽ Naira 200 tayi mana yawa wajen bayar da sadaka, amma kuma tayi kadan wajen yin liki a biki ko gun wata sabga ta duniya!

๐ŸŽ Minti 60 na yin zikiri a masallaci ko a gida yayi mana yawa, amma minti 90 yayi mana kadan a wajen kallon kwallo!

๐ŸŽ Awa 1 ko 2 sun yi mana yawa a gurin daukar karatu, amma kuma sun yi mana kadan a wajen kallon fina finai!

๐ŸŽ Zaman karanta ayoyi ๐Ÿ•Œ20 na Al-qur'ni yakan yi mana kunci, amma cikin annashuwa mukan shafe kimanin awa 3 ko 4 muna karanta shafukan yanar gizo ko jaridu!โŒจ

๐ŸŽ Aguje mukan gaskata labarin jaridu,๐Ÿ“ฐ amma idan an zo fagen Al-qur'ani da hadisin Manzon Allah (s.a.w) ๐Ÿ•‹sai yawan shakka da tuhuma, musamman idan sun ci karo da son zuciyarmu!

๐ŸŽ Muna da son karanta labaran ban dariya a facebook ko whatsapp,๐Ÿ“ฑ amma da zarar mun ci karo da "posting" na fadakarwa ko abin da ya shafi addinin musulunci๐Ÿ•Œ, sai mu tsallake!

๐ŸŽ Mukan saka talabijn๐ŸšŠ a gaba na tsawon awanni muna kallo, amma sai mu kasa tsaiwa minti 15 muna kallon Gabas,๐Ÿ•‹ domin yin ibada!

๐ŸŽ Haddar wakoki๐ŸŽง basa yi mana wuya, amma mukan ga wahalar haddar ayoyin Al-qur'ani mai girma!๐Ÿ•‹ ALLAH Yakaramana imani. allah kuma yasa mugama da duniya lafiya๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™
@

23/01/2024

Indai Albashinka Bai Kai 100k Ba To Ka Koyawa Matarka Yadda Ake Kunun Aya,Gullisuwa,Awara,Soษ“o Ku Lallaษ“a A Haka Kafin A Busa ฦ˜aho

20/01/2024

Iใ€‚nใ€‚kใ€‚uใ€‚nใ€‚fใ€‚aใ€‚hใ€‚iใ€‚mใ€‚cใ€‚iใ€‚Aใ€‚bใ€‚iใ€‚nใ€‚dใ€‚aใ€‚nใ€‚aใ€‚Rใ€‚uใ€‚bใ€‚uใ€‚tใ€‚aใ€‚Aใ€‚lใ€‚lใ€‚aใ€‚hใ€‚Yใ€‚aใ€‚yใ€‚iใ€‚wใ€‚aใ€‚rใ€‚aใ€‚yใ€‚uใ€‚wใ€‚aใ€‚rใ€‚kใ€‚uใ€‚Aใ€‚lใ€‚bใ€‚aใ€‚rใ€‚kใ€‚aใ€‚ใ€‚ใ€‚ใ€‚ใ€‚ใ€‚ใ€‚ใ€‚

20/01/2024

iPhone 14
Let have Shower๐Ÿ˜
๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ๐Ÿšฟ
I pity Android Users ๐Ÿฅด๐Ÿฅด

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Tije l boy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category