Abba Ibrahim

Abba Ibrahim Take life easier

Arziki baya cika a rayuwa idan ba tare da lafiya ba, domin lafiya ita ce tushen dukkan nasara.Ka nemi ilimi da lafiya, d...
11/11/2025

Arziki baya cika a rayuwa idan ba tare da lafiya ba, domin lafiya ita ce tushen dukkan nasara.

Ka nemi ilimi da lafiya, domin su ne ginshiƙan arziki na gaskiya.

Idan kana lafiya da ilimi, arziki zai biyo ka ba tare da wahala ba.

Babu wanda yake yin alfahari da su sai mai hankali. Babu yake gorinsu sai sakarai.

Allah ya ba mu ilimi mai albarka, lafiya mai dorewa, da arzikin da ke kawo nutsuwa.

17/09/2025
Idan ba ka yarda da kanka ba wa kake tsammanin zai yarda da kai?
30/08/2025

Idan ba ka yarda da kanka ba wa kake tsammanin zai yarda da kai?

"Rayuwa tamkar wata jarabawa ce: duk wanda ya jure da haƙuri, zai samu nasara. Kada ka bari matsaloli su sa ka manta da ...
02/06/2025

"Rayuwa tamkar wata jarabawa ce: duk wanda ya jure da haƙuri, zai samu nasara. Kada ka bari matsaloli su sa ka manta da manufarka."

Address

Gamayin
Abuja
ABBA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abba Ibrahim:

Share