Duniyar Labarai 24

Duniyar Labarai 24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniyar Labarai 24, Grocers, Surale, Abuja.

A rana irin ta yau wato 7-12- aka haifi Jaruma Rahama Sadau, wannan shafi yabi sahun masu taya ta murnar zagayowar ranar...
07/12/2022

A rana irin ta yau wato 7-12- aka haifi Jaruma Rahama Sadau, wannan shafi yabi sahun masu taya ta murnar zagayowar ranar haihuwar ta. Happy birthday wishing you long life and prosperity🎁🎉🥰🥰

Masana na tsokaci kan batun Buhari cewa dawuya a yi magudi a zaben 2023 na NajeriyaMasana siyasa a Najeriya sun fara tso...
07/12/2022

Masana na tsokaci kan batun Buhari cewa da
wuya a yi magudi a zaben 2023 na Najeriya
Masana siyasa a Najeriya sun fara tsokaci a kan ikirarin da
shugaban kasar ya yi cewa da wuya a yi maguɗi a babban
zaɓen da ke tafe, sakamakon sauye-sauyen da aka yi na
amfani da na’ura a tsarin zaɓen ƙasar.

Good Morning🥰
07/12/2022

Good Morning🥰

Yawan kudin da mutum zai iya cirewa ta hanyar amfani da na'urar cire kudi ta ATM a sati kuwa shi ne naira 100,000, wato ...
07/12/2022

Yawan kudin da mutum zai iya cirewa ta hanyar amfani da na'urar cire kudi ta ATM a sati kuwa shi ne naira 100,000, wato yawan abin da za a cire a ranar naira 20,000 ne kacal.

Kewar Nafisat Abdullahi Nida kawata washafati official kafin muci kudin Kannywood 😂😂😂 saura naji wani yace....
06/12/2022

Kewar Nafisat Abdullahi Nida kawata washafati official kafin muci kudin Kannywood 😂😂😂 saura naji wani yace....

Yusaku Maezawa na gayyatar mutum takwas daga ko inaafadin duniya don su raka shi wata tafiya da yake son yi zuwaduniyar ...
06/12/2022

Yusaku Maezawa na gayyatar mutum takwas daga ko ina
afadin duniya don su raka shi wata tafiya da yake son yi zuwa
duniyar wata
Wani hamshakin attajiri dan Japan Yusaku Maezawa yana
gayyatar mutum takwas daga ko ina afadin duniya don su
raka shi wata tafiya da yake son yi zuwa duniyar wata a jirgin
SpaceX flight na Elon Musk.
"Ina son mutane daga ko ina su nemi yin wannan rakiya,"
kamar yadda ya fada a wani bidiyo da ya wallafa a Tuwita, inda
ya kuma wallafa adireshin intanet din da za a shiga a nemi
aikin rakiyar.
Ya ce shi zai dauki nauyin gaba daya tafiyar, don haka 'yan
rakiyar a garabasa za su je.
An sanya lokacin bulaguron mai taken dearMoon, ne a
shekarar 2003.
Wadanda za su nemi wanan rakiya na bukatar cika wasu
sharuda biyu: sai sun kasance duk abin da suke na taimakon
al'umma ne a wani fannin, kuma sai idan suna da burin
taimakon sauran abokan tafyar da suke da irin wannan buri, in
ji shi.
"Na sayi dukkan tikitin jirgin, don haka zai kasance tafiya ce ta
kashin kai," ya kara da cewa.
Mr Maezawa, hamshakin mai arzikin a fannin kayan kawa,
kuma fasihi, a baya ya ce ya shirya gayyatar fasihai don yin
tafiyar tare, amma sai aka gyara tsarin ta yadda mutane daga
sassan duniya daban-daban za su samu damar bin jirgin.
"Idan kana kallon kanka a matsayin fasihi, to kai fasihi ne," a
cewarsa.
A bara, ya kaddamar da wani shiri na neman sabuwar
budurwar da za ta raka shi a bulaguron, kafin daga bisani ya
fasa saboda tunani daban-daban.
A shekarar 2018, an ambaci Mr Maezawa a matsayin fasinjan
farko mai zaman kansa da zai yi zagaye a duniyar wata a jirgin
SapceX, na kamfanin Elon Musk.
Ba a bayyana yawan kudin da Mr Maezawa zai biya na tikitin
jirgin ba, amma Elon Musk ya ce makudan kudade ne.
Shirin zuwa duniyar wata na 20223 shi ne zai zama na farko da
dan adam zai yi tun bayan shekarar 1972.

Allah Sarki Masoyan Jaruma Maryam gidado Sun Koka Kan Abinda Ya sameta Yasa Yanayin ta Ya Canza Lokaci daya.
06/12/2022

Allah Sarki Masoyan Jaruma Maryam gidado Sun Koka Kan Abinda Ya sameta Yasa Yanayin ta Ya Canza Lokaci daya.

Ina da bukatan AURE Yah Allah ka bani Miji Salihi Abin tunqaho mai albarka tare da saura masu Neman mazajan aure  yah Al...
06/12/2022

Ina da bukatan AURE Yah Allah ka bani Miji Salihi Abin tunqaho mai albarka tare da saura masu Neman mazajan aure yah Allah duk Wanda yaga wnn pst nawa ya dauki hannu sa mai albarka ya tura ga wani grps ka haskaka rayuwarsa yah Allah ka in ganta rayuwarsa yah Allah ka tausayamasa ka basa aljanna madukakkiya yah Allah ka rufawa Wanda ya tura wnn sakon zuwa wasu grps asiri ka biya masu bukatansu na nan duniya da lahira yah Allah ka jikan magabatansu

May God Grant you a Life Partner that will Love you for-real & Forever💏❤️
06/12/2022

May God Grant you a Life Partner that will Love you for-real & Forever💏❤️

Waye Ze Iya Aurena?
06/12/2022

Waye Ze Iya Aurena?

Address

Surale
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar Labarai 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category