11/03/2026
WEDNESDAY, 11-MARCH-2026.
MUNA GODIYA GA HON. FARUKU SIDI
Amadadin Chairman Apc Network and Integrity Gwadabawa da Vice Chairman da sauran mambobinta.
Muna miqa sakon godiya na musamman zuwa ga maigirma Dan majalisa Gwadabawa ta Yamma Hon. Baba. Faruku Sidi Gwadabawa abisa kyautar buhun shinkafa toli da yabamu.
Ubangiji ALLAH yasakmai da mafificin alkhairinsa ALLAH yaqara yimai jagora da kariya, amin summa amin.
Media Apc Network and Integrity Gwadabawa.