Aisha Humairah

Aisha Humairah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aisha Humairah, Grocers, Kano, Kano.
(2)

Godiya ta tabbata ga Allah da ya ba mu ikon kammala azumin Rana ta 8. Allah ya karΙ“i ibadunmu, ya kuma bamu ladan da ke ...
25/02/2026

Godiya ta tabbata ga Allah da ya ba mu ikon kammala azumin Rana ta 8. Allah ya karΙ“i ibadunmu, ya kuma bamu ladan da ke cikinsa. Ramadan Kareem! πŸŒ™πŸ€²

Hotuna: Yadda mae gidana Dauda Rarara ya yi rabon kayan abinci da kudade a mahaifarsa ta garin Kahutu da ke jihar Katsin...
08/04/2023

Hotuna: Yadda mae gidana Dauda Rarara ya yi rabon kayan abinci da kudade a mahaifarsa ta garin Kahutu da ke jihar Katsina.

ALLAH YABADA LADA MY BOSS

Today's the best Photo 🌿πŸ₯°πŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’š
06/04/2023

Today's the best Photo 🌿πŸ₯°
πŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’š

05/04/2023

ALHAMDULILLAH AM BACK

KISHIYAAA
06/02/2023

KISHIYAAA

06/02/2023
AbdulLahi Bn Mubarak ya ce: Wata rana muna zaune da Imam Malik yana karanta mana Hadisin Manzon Allah SallalLahu AlaiHi ...
27/01/2023

AbdulLahi Bn Mubarak ya ce: Wata rana muna zaune da Imam Malik yana karanta mana Hadisin Manzon Allah SallalLahu AlaiHi wa AliHi wa sallam kunama ta harbeshi har sau goma sha shida yana gumi jikinsa na komawa Kore, Amma bai yanke Hadisin da yake karantarwa ba. Bayan Mutane sun tashi na tambayeshi cewa yau Na ga abin Mamaki, Ya amsa man cewa kunama ce take ta harbinsa har sau goma sha shida Amma ya haqura saboda Girmama Hadisin Manzon Allah SallalLahu AlaiHi wa AliHi wa sallam da yake karantarwa.

Katura Zuwa Group 3 Kachal Domin Al'umma Su Amfana πŸ™πŸΏ

Ado Gwanja ne
25/01/2023

Ado Gwanja ne

How can you attempt to burn Quran?!You are failing definitely!Look at this 6 years old Palestinian kid, who memorized th...
25/01/2023

How can you attempt to burn Quran?!
You are failing definitely!
Look at this 6 years old Palestinian kid, who memorized the entire Quran ❀️.
He is an example of all Muslims!
is not a book on papers, it's a book in the hearts of 2 billion

ALHAMDULILLAH

CONGR MY HERO  😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
25/01/2023

CONGR MY HERO 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UNAllah Ya Yiwa Fitaccen Ɗan Wasan Barkwanci Maisuna Kamal Aboki  Rasuwa Yanzu Nan A Sa...
16/01/2023

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya Yiwa Fitaccen Ɗan Wasan Barkwanci Maisuna Kamal Aboki Rasuwa Yanzu Nan A Sanadiyar HaΙ—arin Mota.

Muna Rokon Allah Ya Jikansa Da Rahamarsa.

Address

Kano
Kano

Telephone

+2348109278112

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha Humairah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category