Jibwis ZURU online TV

Jibwis ZURU online TV Assalamu Alaikum, This Group was created base on the Teaching of Qur'an and Sunnah *

BY A, A GAZURA

17/09/2025

Allah Ya Jikan Da Rahama Allah Yasa Mutuwa Ta Zamu Hutu A Gareka

Darkatan Agaji Na Jahar Katsina
Alh. Abdullahi I.N Bakori

17/09/2025

ALAISA MINKUM RAJILUN RASHID

Cikin Ku Ba'asamun Wanda Zai Gaya Masu Gaskiya Cewa Ba Addini Bane

Sheikh Ahmad Mohmd Koko

INNA LILLAHI WA INNA ILLAIHIR RAJU'UNA Madadin Shugaban Majalisar Agaji First Aid Of jibwis Na Karamar Hukumar mulki Ta ...
17/09/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILLAIHIR RAJU'UN

A Madadin Shugaban Majalisar Agaji First Aid Of jibwis Na Karamar Hukumar mulki Ta Zuru Local Government, Kuma Deputy. Daraktan Agaji Na Jahar ALH. UMAR MUHAMMAD MAI ZINARI

Cikin Alhini Yana Miki Ja'aziyar Sa Zuwa Ga Shugabannin JIBWIS KATSINA Na Rasuwar Daraktan Agaji Na Jihar Katsina Alhaji Abdullahi I.N Bakori

Wanda Allah SWT yayi ma rasuwa a jiya 25 Rabi'u Awwal, 1447 wanda yayi daidai da 17 September, 2025 bayan yayi jinya

Muna rokon Allah SWT ya jikanshi, ya gafarta masa, ya haska ka kabarin sa, ya sanya albarka a cikin zuriyarsa, Allah SWT ya sanya Aljannar Firdausi ta zama makoma a gare shi

Allah ya ba mu hakurin jure wannan Babban rashin da muka yi. Allah ya sa mu cika da Imani idan ajalin mu ya yazo.

JIBWIS ZURU online TV
25 Rabi'u Awwal, 1447
17 September, 2025

16/09/2025
15/09/2025

Allah Yasa Mu Dace Allah ya Ganar Da mu Gaskiya

Address

Tarbiyya Zuru Z, C 259
Zuru
87210

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis ZURU online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category