Hakaramiyya T.V.

Hakaramiyya T.V. Karatun sheikh sani khalifa Zaria
(1)

MAULAYA A SHEIKH SANI KHALIFA ZARIA CIKAKKEN MANO MINE SHI                                     YANA YAWAN GAYA MANA KURI...
01/11/2026

MAULAYA A SHEIKH SANI KHALIFA ZARIA CIKAKKEN MANO MINE SHI YANA YAWAN GAYA MANA KURIKE NOMA SABIDA A WANNAN ZAMANIN DA MUKE CIKI NOMA YA NA DAGA CIKIN SANA'A WANDA BABU ARAM A CIKIN TA. SHEHU MUN GODE KA MANA KOMI DA KOMAI BA ABINDA ZAMUCE SAI DAI MUCE ALLAH YASAKA MAKA DA MAFIFICIN ALHERI YA FITO MANA DA KAI LFY CIKIN AMINCI DA GAGGAWA.

14/10/2026

A Sayyadi Muhammadul auwal bin sheikh Sani Khalifa Allah ya saka da alhairi ya basira ya dawo mana da Shehi lfy

Allah sarki  baba Khalifa ni kewan murmushinka kawai nike baba Allah ya saka mana ya fito mana da kai lfy baba
13/10/2026

Allah sarki baba Khalifa ni kewan murmushinka kawai nike baba Allah ya saka mana ya fito mana da kai lfy baba

KHALFA BABA ALI ALLAH YA CAYAMAKA YADDA KA TSAYA AKAN MAGAN SHEHINMU A Sheikh Sani Khaleefa Zariya
13/10/2026

KHALFA BABA ALI ALLAH YA CAYAMAKA YADDA KA TSAYA AKAN MAGAN SHEHINMU A Sheikh Sani Khaleefa Zariya

SANARWA MAI MUHIMMANCI! 📢  Daga Bakin Shugaban Fityanul Islam Ta NAKASA A Sayyadi Arabi yace:    "Duk Dan Tijjaniya Kar ...
12/10/2026

SANARWA MAI MUHIMMANCI! 📢

Daga Bakin Shugaban Fityanul Islam Ta NAKASA A Sayyadi Arabi yace:

"Duk Dan Tijjaniya Kar Ya Zabi APC In Ba A Sako Mana Sheikh Sani Khalifa Ba"
Ya Allah ka sako mana Sheikh Sani Khalifa cikin koshin lafiya.
Me zaku ce 'yan uwa?
By

12/10/2026

Big shout out to my newest top fans! Bakiru Muhammad, Mohammed Kollo, Saddiq Shehu Saddiq, Aji Manbe Boy

12/10/2026

With Idris Saidu – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

In bamu mantaba Khalifa na yawan gayana cewa. Duk Wanda Allah yafi so yafi jatabtan shi ka duba da kyay annabawan Allah ...
11/10/2026

In bamu mantaba Khalifa na yawan gayana cewa.
Duk Wanda Allah yafi so yafi jatabtan shi ka duba da kyay annabawan Allah da Allah yafi so ya sika kare sun zauna lfy kuma iya matsayinka a wajan Allah iya girman jarrabawa da za a mama.
Allah yasa aci wannan jarabawan ya fito mana da kai cikin aminci da gaggawa
By

Maulaya A Sheikh sani KHALIFA zaria kenan da iyalansa Allah ya Kara mada lfy da Nisan kwana ya FITO mana da shi cikin am...
07/10/2026

Maulaya A Sheikh sani KHALIFA zaria kenan da iyalansa Allah ya Kara mada lfy da Nisan kwana ya FITO mana da shi cikin aminci da gaggawa


📺Tv

07/10/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Umar Muh'd Alhassan, Aliyu Harun Zango Aya, Abubakar Yusuf, Bashari Sufi, Alhaji Garbayau, Abdullahi Muhammed, Abubakar Sani, Abubakar Usman, Abdulmalik M Usman, Lukuman Jibrin, Jibrin Mohammed, Nafsi Ahmadu, EL Yakub Abubakar, Maryam Kabir, Adam Yahaya, Muhammad Kpankpa, Muhammad Hassan, Al Haji Muhammed, Issa Iliyas, Itz Manbolo Agaie, Ubaidu Abdullahi, Alhaji Abdullahi Chetu, Auwal Yaub, Ahmad Abdullahi, Aminu Dauda, Usman Muhammad, Abdullahi Alhaji Muhammad, Ibrahim Ishaka, Mommeha Umar, Alfa Shehu Baba, A K Abubakar Bichi, Muhammad Alfa, Alfa Ndagana, Adamu Ali, Majidadin Dan Bature, Muhammad Yabagi Muhammad, Badamasi Auwal, Sulaiman Dallami Aranka, Aminu Shaibu Bamba, Sulaiman Aminu Nodelay, Murtala Mohammed, Mohammed Kobo, Maulaya Muhammadul Ghalee, Isah Tijjani Sharif, Aliyu Ahmad, Suleiman Farisi

Address

No 129 Anguwan Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hakaramiyya T.V. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share