MUH'D KURA

MUH'D KURA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MUH'D KURA, Grocers, No-21 Iyan Juma Zaria City, Zaria.

Allah yabaku ikon aikata dai dai.
05/10/2025

Allah yabaku ikon aikata dai dai.

Assalamu alaikum yan uwana masu albarka bar kan mu da spy.
24/09/2025

Assalamu alaikum yan uwana masu albarka bar kan mu da spy.

Peace be upon you, my blessed brothers and sisters. Please, don’t ignore this message. The government has introduced a n...
18/09/2025

Peace be upon you, my blessed brothers and sisters. Please, don’t ignore this message. The government has introduced a new law about the TIN certificate, which means paying taxes. Starting January, anyone with a bank account number who doesn’t have this certificate will have their account blocked immediately. May God keep us all safe. From now on, this is serious, and may God grant us a complete solution.

If you need to get this certificate, you can reach me on WhatsApp at this number: (08149130852)

cedf.gov.ng/grant
08/09/2025

cedf.gov.ng/grant

Whoever needs to get a BVN plastic card, please contact me on WhatsApp number 08149130852. May God grant us success.  👆👆...
03/09/2025

Whoever needs to get a BVN plastic card, please contact me on WhatsApp number 08149130852. May God grant us success.

👆👆👆👆👆👆

DSS IS RECRUITING 💥 RECRUITMENT EXERCISES FOR OFFICERS AND OTHER RANK CADRES IN THE DEPARTMENT OF STATE SERVICES (DSS).H...
16/08/2025

DSS IS RECRUITING 💥

RECRUITMENT EXERCISES FOR OFFICERS AND OTHER RANK CADRES IN THE DEPARTMENT OF STATE SERVICES (DSS).

Hand written application accompany with the photocopies of their relevant academic qualifications addressed to the Director General State Services(DGSS).

REQUIREMENTS.

I. Applicants must be a Nigerian, an indigene of his or her state of origin and the application MOST be submitted in the State command of origin.

ii. Applicant must be between the ages of twenty (20) and thirty (30) years.

III. Applicant must posses five(5) O'level credits including English language in one(1) sitting.

iv. Applicant must posses at least 2:2 Bachelor's Degree or Higher National Diploma with minimum of lower credit from a recognized and accredited institution by the FGN as well as NYSC discharge Certificate

v. Female applicants must be single and male applicants must be at least 1.60m in height.

2. Similarly , for the other rank cadre;

I. Applicants must be a Nigerian, an indigene of his or her state of origin

ii. Applicant Must be between the ages of eighteen (18) and twenty seven (27).

III. Applicant must posses five (5) O' level credit including English in one(1) sitting.

iv. Female applicants must be single and male applicants must be above 1.60m in height.

a. The hand written application,

b.comprehensive curriculum vitae along with photocopies of authentic academic and other necessary credentials, including NIN slip/ card.
Applicants must apply through their state, reflecting their senatorial zones.

Note that the recruitment examination exercise is schedule to hold 30th August, 2025. Applicants must be indigene of their States and are expected to submit their application at the Admin Unit of their States Command, on or before 22nd AUGUST,2025.
meanwhile, further directives on the conduct of the recruitment exercise proper will be communicated in due course.

15/08/2025
Wanda s**a cika NDE KUCE   inde kasan kayi registration na NDE program Kuma ka samu nasaran cike wajen program details b...
15/08/2025

Wanda s**a cika NDE KUCE inde kasan kayi registration na NDE program Kuma ka samu nasaran cike wajen program details bi maana step 5 inda zasu baka Applicant 🆔 naka sannan ka cire slip naka to kana cikin alheri dumu dumu insha Allah Ina mana addur alheri Allah yasa Muna cikin wadanda zasu amfana na wannan tallafin Ameen.

2 akwai Wadanda bayan sun cire acknowledgement slip nasu wajen upload na bank details baya wucewa karku damu ku' kwantar da hankalinku amma kudinga gwadawa akai akai lkc zuwa lkc harsai yayi successfully.

3 inde baka cire acknowledgement slip ba KAYI failing
akwai Wadanda s**ayi registration amma basuma samu damar cike program details ba bi maana wajen 5 step inda inka cika agun ne zasu baka Applicant 🆔 naka sannan ka cire acknowledgement slip to duk wanda bai cika wannan gunba dashi da Wanda baiyi registration DUK dayace failed kenan .

Dama portal idan yazo karshe wani Sain yana bada matsala baya wucewa shiyasa wasu sun Yi registration amma wajen cike 5 step bazaima kaika wajen summit ba tun a farko zaiki nuno maka wajen

Allah Ya sa Muna da Rabo 🙏
SN Yerzeed Yerqoub

Illar Amfani da VPN kamar Stark da suke bada Data Kyauta!Assalamu Alaikum 'yan uwa,Ina so in jawo hankalin jama'a game d...
15/08/2025

Illar Amfani da VPN kamar Stark da suke bada Data Kyauta!

Assalamu Alaikum 'yan uwa,

Ina so in jawo hankalin jama'a game da wata babbar matsala da ke faruwa sakamakon amfani da VPNs kamar Stark, Ha Tunnel, V2Ray, HTTP Injector, da sauransu.

Wadannan apps suna baka damar amfani da WhatsApp ba tare da kudi ba, amma suna da babbar illa da yawancin mutane basu sani ba. Ga abin da ke faruwa:

1.WhatsApp yana gane cewa kuna amfani da hanya ta daban (VPN), ba ta halal ba.

2.Wannan yana iya sa a kulle WhatsApp ɗin ku ana kiran hakan "Banning".

3.Idan ya yi yawa, WhatsApp na iya kullewa a Najeriya gaba daya kamar yadda aka taba yi a wasu kasashe.

4.Amfani da VPN na iya sanya lambarka ta WhatsApp shiga jerin masu amfani da hanyar da ba ta da izini hakan zai haifar da matsala a gaba.

Me Ya Kamata Muyi?

Ka guji amfani da VPN don WhatsApp, ko da yana baka data kyauta.

Ka nemi sahihiyar hanyar amfani da WhatsApp ko dai da data na gaskiya ko ta hanyar WiFi.

Ka fadakar da ‘yan uwa da abokanka su daina amfani da su kafin su shiga matsala.

Ayi share don Aluma su anfana Nagode

Gwamnatin taraiya ta ƙaddamar da shirin bada bashi maras ruwa na N10m ga ma’aikatan makarantun gaba da sakandareGwamnati...
14/08/2025

Gwamnatin taraiya ta ƙaddamar da shirin bada bashi maras ruwa na N10m ga ma’aikatan makarantun gaba da sakandare

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin bayar da lamuni har naira miliyan 10 ba tare da kuɗin ruwa ba ga ma’aikatan ilimi na gaba da sakandare a faɗin ƙasar nan, domin inganta walwala da kuma karfafa musu wajen ingabta sana’o’in da suke yi.

Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ne ya sanar da haka a Abuja, inda ya bayyana cewa shirin, wanda ake kira Tertiary Institutions Staff Support Fund (TISSF), a matsayin shirin haɗin gwiwa tsakanin Ma’aikatar Ilimi, TETFund da Bankin Masana’antu (BOI).

Shirin zai tallafa wa ma’aikata wajen samun kuɗiaɗe buƙatun yau da kullum kamar jinya, haya ginin gida, sayen mota, gudanar da sana’o’in gona da ƙananan sana’o’i, da kuma ci gaba da karatu.

Alausa ya ce shirin zai buɗe ƙofofi ga duka ma’aikatan jami’o’i, kwalejojin ilimi, da manyan makarantun fasaha na tarayya da wasu da aka zaɓa na jihohi, matuƙar suna da akalla shekaru biyar kafin ritaya, kuma suna cikin ƙungiyoyin ma’aikata irin su ASUU, NASU, COEASU, da SSANIP. An tsara biyan lamunin cikin shekaru biyar, inda za a gudanar da tsarin a shafin yanar gizo na www.tissf.boi.ng.

Shugaban Bankin Masana’antu, Dakta Olasupo Olusi, ya tabbatar da cewa tsarin zai kasance cikin gaskiya da sauƙi, yayin da shugabannin ƙungiyoyi da cibiyoyin ilimi s**a yaba da shirin tare da neman a ci gaba da aiwatar da shi.

National id card plastic idan da mai bukata.

Peace be upon you, blessings in this blessed time. I would like to use this opportunity to inform you that anyone who wa...
14/08/2025

Peace be upon you, blessings in this blessed time. I would like to use this opportunity to inform you that anyone who wants to register their business with the CAC (Corporate Affairs Commission) for a certificate should contact me(08149130852), and I will handle it for them with ease.

Address

No-21 Iyan Juma Zaria City
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUH'D KURA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category