Zazzau royal gallery

Zazzau  royal gallery Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zazzau royal gallery, Grocers, No 111 gidan late wambai zazzau sa adu kwarbai zaria, Zaria.

Innalillahi Wainnailaihi Raji'un  Allah Yayi Ma Mai Girma Mansur Nuhu Bamalli ( Magajin Garin Zazzau) Rasuwa Yanzu A Kan...
20/10/2023

Innalillahi Wainnailaihi Raji'un Allah Yayi Ma Mai Girma Mansur Nuhu Bamalli ( Magajin Garin Zazzau) Rasuwa Yanzu A Kan Hanyar Shi Na Komawa Morocco. Ya Rasu A Dorches Hospital A Lagos Yanzu. Allah yajikanshi da rahama Allah yasa kabari hutune agareshi Allah yasa aljanne makomansa ameen ya allah

FROM ZAZZAU EMIRATE:-Saturday, October 14, 2023Asabar, Rabi'ul Awwal 29, 1445AH As collections and compilation of procee...
14/10/2023

FROM ZAZZAU EMIRATE:-

Saturday, October 14, 2023
Asabar, Rabi'ul Awwal 29, 1445AH

As collections and compilation of proceeds from this afternoon funds raising for the reconstruction of Malam Abdulkarim Mosque, Zaria is still on-going a little over Three Billion Naira ( #3,000,000,000) has so far been realised from the fund raising which took place at Shehu 'Yar Adua Centre, Abuja this afternoon.
The Chief Launcher, Founder/CEO BUA Groups Alhaji Abdus-samad Rabi'u launched the fund with Two Billon Naira ( #2,000,000,000) while the Co-Launcher, Chairman Mangal Air, Alhaji Dahiru Barau Mangal donated the sum of One Hundred Million Naira (100,000,000), Mr. Wale Tunibu One Hundred Million Naira ( #100,000,000) and Alhaji Musa Bello also donated the sum of One Hundred Million Naira ( #100,000,000) respectively.
Also Alhaji Yahaya Bello, Alhaji Kasim Bukar, Alhaji Aliyu Dikko and Alhaji Suleiman Barau donated Fifty Million Naira ( #50,000,000) each.

- and Publicity Office, Zazzau Emirate

Masha Allah ango Aliyu musa iyah ( Dan malikin wamban Dawokin zazzau) Allah ubangiji ya Sanya alkhairi Allah bada xaman ...
08/10/2023

Masha Allah ango Aliyu musa iyah ( Dan malikin wamban Dawokin zazzau) Allah ubangiji ya Sanya alkhairi Allah bada xaman lafiya ameen ya Allah

Magajin garin zazzau tare da Dan majen Gabas, Malle na Malam Musa✊ Kune Asalin mulki kune Asalin zazzau.Allah ya Kara zu...
08/10/2023

Magajin garin zazzau tare da Dan majen Gabas, Malle na Malam Musa✊ Kune Asalin mulki kune Asalin zazzau.
Allah ya Kara zumunci 🤲
Allah yaja zamanin sarkin zazzau Ahmadu 🤲✊

FROM ZAZZAU EMIRATE:-Sunday, October 8, 2023Lahadi, Rabi'ul Awwal 23, 1445AH Members of Zazzau Emirate Professors Forum ...
08/10/2023

FROM ZAZZAU EMIRATE:-

Sunday, October 8, 2023
Lahadi, Rabi'ul Awwal 23, 1445AH

Members of Zazzau Emirate Professors Forum led by Wakilin Maganin Zazzau, Professor M.T. Mora yesterday felicitates with His Highness the Emir of Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, LL.D on his Third years Anniversary of ascending the throne of the Emirate.
During the visit, the Emir took the visiting Professors round some historical historical edifices within the Palace.

- and Publicity Office, Zazzau Emirate with Pictures by Mohammed Aliyu Nata'alah

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

DA yammacin jiyar Hadakar Shehun Malamai (Professors), 'ya'yan Masarautar Zazzau bisa jagorancin Wakilin Maganin Zazzau, Farfesa M. T. Mora s**a gabatar da ziyaran taya Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR murnan cikarsa shekaru Uku bisa karagar Mulkin Masarautan Zazzau.
Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR a lokacin wannan ziyara, ya zagaya da 'ya'yan Hadakan Shehun Malaman wasu muhimman wuraren tarihi a cikin Fadan Zazzau. ✊✊✊

Dan majen gabas Alhaji sadiq Aliyu bamally Allah
07/10/2023

Dan majen gabas Alhaji sadiq Aliyu bamally Allah

Muddar zaka rike Allah zaka Zauna da kowa da zuciya daya sannan da kyautatawa to Tabbas zai isar maka.Sarkin zazzau Ahma...
07/10/2023

Muddar zaka rike Allah zaka Zauna da kowa da zuciya daya sannan da kyautatawa to Tabbas zai isar maka.
Sarkin zazzau Ahmadu wallahi inada yaqinin bakayin waniabu danka batawa wani koka cutar dawani shiyasa sai Allah ya rike hannunka Gam🤝
Duk shirin da maqiyanka zasuyi Saida Allah ya warware Kuma ya Kunyatar dasu🙅
Kuma Haka Allah zai cigaba da Kunyatar dasu suna ganin Anayi zuciyarsu na masu zafi😡
Sarkin zazzau malam Ahmadu Allah yacigaba da riko da hannayenka, ya tsareka daga dukkan sharrin masu sharri da magoya bayansu masu daukan nauyinsu.
Allah ya jikan magajin Garin zazzau malam Nuhu bamalli 🤲
Allah ya tsare mutuncinka dana masoyanka 🤲✊

3 years  on the throne , shukran ya rabb 👑👑👑 ran sarki yadade ameen ya allah
07/10/2023

3 years on the throne , shukran ya rabb 👑👑👑 ran sarki yadade ameen ya allah

27/09/2023
FROM ZAZZAU EMIRATE:-Wednesday,  September 27, 2023Laraba, Rabi'ul Awwal 12, 1445AH Pictures below as captured by Mohamm...
27/09/2023

FROM ZAZZAU EMIRATE:-

Wednesday, September 27, 2023
Laraba, Rabi'ul Awwal 12, 1445AH

Pictures below as captured by Mohammed Aliyu Nata'alah shows His Highness the Emir of Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, LL.D procession to this year's Maulud celebration at Sarkin Ladanan Zazzau residence in Albarkawa, Zaria City this morning.

- and Publicity Office, Zazzau Emirate

DAGA MASARAUTAR ZAZZAU:-

DA safiyan yau bisa kan Doki Mai Martaba Sarkin Zazzau ya halarci bikin Maulidin wannan shekara ta 1445AH a Gidan Sarkin Ladanan Zazzau wanda ke Anguwan Albarkawa cikin Birnin Zariya.

Address

No 111 Gidan Late Wambai Zazzau Sa Adu Kwarbai Zaria
Zaria

Telephone

+2349075887863

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zazzau royal gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category