23/02/2023
Aslm, Inama kowa fatan alkhaeri, wa'inda s**axo gida domin yimin ta'aziyyah da wa'inda s**a kirani s**ayimini dakuma wa'inda s**ayimini ta online dukka ina matuqar godiya tareda fatan alkhaeri agareku baki daya, ngd sosae Allah yasaka da alkhaeri