Mas,jid Mu,az Bin Jabal Bachiraw

Mas,jid Mu,az Bin Jabal Bachiraw Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mas,jid Mu,az Bin Jabal Bachiraw, Grocers, Bachirawa layin Garba Dan Sanda ungogo Local governments, Ungogo.

*Masha Allah yaunefa bamu daukewa Kowa ba taron bude massalacin mu Na mu,az bin Jabal ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•ŒBayan angama Za,aci abinci๐Ÿ˜๐Ÿ˜*
30/01/2026

*Masha Allah yaunefa bamu daukewa Kowa ba taron bude massalacin mu Na mu,az bin Jabal ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•ŒBayan angama Za,aci abinci๐Ÿ˜๐Ÿ˜*

Assalamu alaikum waraha matullah. Ana sanar da 'yan kwamitin gudanarwa na masallacin MA'AZU BIN JABAL dakuma sauran al'u...
28/01/2026

Assalamu alaikum waraha matullah.

Ana sanar da 'yan kwamitin gudanarwa na masallacin MA'AZU BIN JABAL dakuma sauran al'umar mutane musulmi cewa. Ranar juma'a me zuwa 30 [ 1 ] 2026

Za'a bude wannan katafaren masallaci na juma'a.

Muna rokon dukkanin 'yan uwa musulmi daya sanar da wanda besaniba wannan sako.

Duk wanda Allah yabewa iko wannan masallaci yananan a layin garba dansanda kokuma layin kantin hamza titin jajira.

Kokuma kan titin asibitin waziri gidado kusada filin lilo.

Allah Ta'ala ya dafa mana yakuma bada ikon halarta amen

25/01/2026

Follow our new page

Mas,jid Mu,az Bin Jabal Bachiraw

Address

Bachirawa Layin Garba Dan Sanda Ungogo Local Governments
Ungogo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mas,jid Mu,az Bin Jabal Bachiraw posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category