15/12/2024
๐๐ wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyara๐๐๐
๐ฟ๐ฟBayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu'oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,๐ฟ๐ฟ๐ฟ
๐น๐นBayan ya taso sun k**a hanyar zuwa gida, sai s**a ga manzon Allah yana kuka ๐ญ๐ญ kuma yana murmushi ๐๐,,,,๐น๐น,
๐บ๐บSai sahabbansa s**a ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka๐ญ๐ญ kuma kana murmushi๐๐, ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
๐๐๐Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, ๐๐๐
๐ธ๐ธ๐ธSai sayyidana Abubakar ya ce ya ma'aikin Allah mu ne ko?๐ธ๐ธ๐ธ
๐๐๐Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina ne๐๐๐
๐ผ๐ผ๐ผSai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma'aikin Allah ni ne ko?๐ผ๐ผ๐ผ๐ผ
๐ป๐ป๐ปSai ma'aikin Allah ya ce ai ku jinina ne๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป
๐ด๐ด๐ดSai s**a ce to ya Rasulullah su waye?๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด๐ด
๐๐๐Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
โคโคโคSai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina g*i da su,โคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโค
๐บ๐บ๐บManzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina g*i da wadannan mutane๐บ๐บ๐บ
******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma'aikinKa, Ka yi mishi sak**ako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.
โคโค โคโคโค
idan harkaji dadi๐ aranka to don Allah katura zuwa group 10
Follow Ma Sha Allah