A.D.C Youth Mobilization Dundaye

A.D.C  Youth Mobilization  Dundaye Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A.D.C Youth Mobilization Dundaye, Grocers, Dundaye, Sokoto.

01/04/2026

YANZU-YANZU: Wasu fusàtattun matasa a unguwar jan bulo sun yiwa Musa Mai Sana'a dúkan tsiya

01/04/2026

ORUMA YACE KUN SHIRYA ASAKAR MUKU FULL ???

Masha Allah, ADC 💪
01/04/2026

Masha Allah, ADC 💪

Da Sunan Allah Mai Rahama Da Jinkai Muke Sanar da komawar mu a sabuwar tafiya wato ADC muna fatan Allah Ya shige mana ga...
01/04/2026

Da Sunan Allah Mai Rahama Da Jinkai Muke Sanar da komawar mu a sabuwar tafiya wato ADC muna fatan Allah Ya shige mana gaba akan wannan tafiyar, kuma muna fatan ta kasance tafiyace wadda zata kawo ci gaba a kasarmu Nigeria, Ya Allah Ya Tabbatar da hakan Ameen 🤲

Insha Allah APC bazata kai labari ba a zaben 2027 da yardar Allah 🤲
03/01/2025

Insha Allah APC bazata kai labari ba a zaben 2027 da yardar Allah 🤲

Alhamdulillah Alakullihalin
21/10/2024

Alhamdulillah Alakullihalin

  Alakulli halin fatan mu PDP tasamu nasara daga Shugaban kasa har izuwa Kansila kuma Hadi da fatan PDP tazamomuna Alkai...
17/11/2022

Alakulli halin fatan mu PDP tasamu nasara daga Shugaban kasa har izuwa Kansila kuma Hadi da fatan PDP tazamomuna Alkairi ga Sokoto dama Nigeria baki daya.

09/11/2022

ALLAH KAINE MAI BASUWA ALLAH KAINE MAI HANAWA ALLAH KABA MALLAN UBANDOMA KUJERAR GOVERNOR OF SOKOTO CIKIN SAUQI 🙏🙏🙏

Da Sunan Allah Mai Rahama da jinkai muke muku Sallama irinta addinin musulunci Assslm Alkm Bayin Allah. Bayan Haka muna ...
03/11/2022

Da Sunan Allah Mai Rahama da jinkai muke muku Sallama irinta addinin musulunci Assslm Alkm Bayin Allah.

Bayan Haka muna neman gudun muwarku tare da addu'o'inku daga bakunan ku Masu albarka Mun buda wannan kungiya mai Suna PDP YOUTH MOBILIZATION DUNDAYE Saboda Cigaban PDP da kuma cigaban DUNDAYE da Sokoto dama Nigeria baki daya amma kuma babu cin mutunci acikinta ko kyara kawai dai Abinda mukeso agareku addu'a Dan Allah kada kucimuna mutunci muma munyi alkawarin bazamu cimuku mutunciba Hausawa sukace Siyasa ba gababa fatan Allah yashige muku gaba akan naku dan takara muma kuma Allah ya shige muna gaba akan namu dan takara yasa muyi komai cikin sa'a bada cin mutun ciba Wslm muna godiya Amma Dan Allah kuyi Like din wannan Page tare da yimuna Fallowing Mun gode Ma'assalam

Matasan yankin Dundaye Yakamata musan komu waye ,shin waye mu,miye amfanin gwamnati agaremu
03/11/2022

Matasan yankin Dundaye Yakamata musan komu waye ,shin waye mu,miye amfanin gwamnati agaremu

Address

Dundaye
Sokoto

Telephone

+2348104259500

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.D.C Youth Mobilization Dundaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category