B yarima sp illela

B yarima sp illela Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from B yarima sp illela, Grocers, Illella, Sokoto.

02/01/2023

PDP POWER

16/12/2022

my whatsapp number 09126237916

breaking news πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘shahararriyar kungiyar nan mai fafutukar neman mabiya kungiyar APC ruwa jallo dasunan sun kar6i tafiy...
16/12/2022

breaking news πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘

shahararriyar kungiyar nan mai fafutukar neman mabiya kungiyar APC ruwa jallo dasunan sun kar6i tafiyar jam iyyar PDP mai kokarin nemoma al ummar nigeria hakkinsu daga haramtacciyar kungiyar nan ta APC mai babakere da hakkin talakan nigeria

wato kungiyar itace HON ENGNR ALIYU SALIHU YOUTHS MOBILIZATION ILLELA LOCAL GOVERMENT karkashin jagorancin hon auwalu aliyu mai laqabin suna auwal one❀ karangiya south illela tareda dogarinshi saminu abubakar gidan ruwa illela tareda hadin guiwar hajia nusaiba usman women leader ta kungiyar da mambobin kungiya sun guda narda zama na musamman akan yanda zasu gudanar da ayyukansu cikin sauki tareda tai makon allah yanda shi shugaban kungiyar yabada bayani yace an assassa kungiyar ne da jimawa kuma suna aiki tukuru a kowacce maza6a data shafi illela fatanmu allah yabamu nasara ya allah yabamu zaman lapiya mai dorewa akasar mu nigeria

Address

Illella
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when B yarima sp illela posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category