Kano Ta Rumfa

Kano Ta Rumfa Bismi-Allahi. this page is created based on update about the unveiled ancient history of great ancestors of Hausa's muslim Sarakuna.

30/05/2026
26/04/2026
25/04/2026

Ni wallahi da in zabi bahulatani amatsayin shugaban qasa qara tinubu ya zarce sau hamsin. Yan una Hausawa antashi lafia.

24/04/2026

Duk duniya babu Inda ake irin wannan ta addancin, daza ace ayi ta kashe mu, mu Kuma sai muyi ta murna muna tafi da shewa. Muna cewa Jauro kayi kokari. To kuji da kyau gujjawa idan har yanzu kuna jin cewa makakku daga cikin hausawan Najeriya sun Kai Kashi ashirin kunyi batan basira. Dan haka babu mu babu ku. Katman.

🖊️

18/04/2026

wannan Dan fodio, da ace dagaske son sa kuke, sai kuyi ta neman masa gafarta gun Allah, wata kila ya samu sassauci alahira, tun da kun kasa kare sa da hujja.

11/04/2026

qasar mu, yaren mu, wayar mu datar mu. Kuma ace baza mu fadi zaluncin da ake mana ba? to wallahi uban mutum yay kadan, mun fada mun qara Bahaushe daban Yan ta addan fulani daban. don haka Bahaushe ya mulkin kansa kawai. kuyi hakuri Yan uwa na Hausa kun ji na zafafa harshe, da irin wannan yaren s**a fi fahimta.

🖋️

06/03/2026

Shegu diyan asara. Kuma a haka kuke cewa mu daku daya ne?

18/02/2026

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah.

mun dawo bakin aiki cikin wannan wata mai albarka.

Allah Ka taimaki Hausa da hausawa a fadi duniya.

Address

Takai L. G. A
Sabon Gari

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Ta Rumfa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share