AZ Elduniya Global Ventures

AZ Elduniya Global Ventures Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AZ Elduniya Global Ventures, Grocers, Abuja Line Potiskum local government, Potiskum.

14/02/2023
Ni Abdullahi Elduniya nake sanar da yan'uwa da abokan arziki cewa na bude shagona acikin babbar kasuwan Potiskum Abuja L...
14/02/2023

Ni Abdullahi Elduniya nake sanar da yan'uwa da abokan arziki cewa na bude shagona acikin babbar kasuwan Potiskum Abuja Line domin kawo muku abubuwa kamar haka:

√ Kayan Electrical and Electronics ko wane iri,
√ Kayan Kitchen ko wane iri,
√ Kayan Satelitte Ko wane iri tare da
√ Gas cooker ko wane iri.

Mai bukatar kayan mu, zai iya ziyar tarmu a cikin kasuwan Potiskum Abuja Line, ko ya kiramu ta wannan Phone numbers namu:

√ 08066120372
√ 014547051

Address

Abuja Line Potiskum Local Government
Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AZ Elduniya Global Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other Food & Grocery in Potiskum

Show All