09/04/2023
KADA MU SAKI LAYI
Ba magana ce ta Izala da Ɗariqa ba.
Ba magana ce ta hukuncin neman taimakon wanin Allah ba.
Magana ce ta kwaɓa zance da magana gatsau ga Janabin Manzon Allah SallalLahu AlaiHi wa AliHi wa sallam
Duk mai irin wannan kwaɓar bashi da magabaci sai Zul khuwaisirah