09/06/2024
Fc Western boys kantama inan muku fatan alkhairi akodayushe san nan Ina Mai bada hakuri akan abinda yafaru Dani da Dan wasa Mr cruciate ligament akwanakin baya bayan wani mataki Dana dauka akansa bayan yayi mun wani abu cikin filli Wanda kowa yasan idan mutun Yana boll zuciyarsa Asama take kuma Ina Mai sanar daku cewa Ina Nan xandawo cikin tawagar fc Western boys kantama nakarbi gurbina nacigaba da abin da nake up fc Western boys kantama,🙏