Turken ilimi da binciken Taurari

Turken ilimi da binciken Taurari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Turken ilimi da binciken Taurari, Grocers, karfi yan shinkafa kura kano, Makarfi.

07/07/2026

1448
shekara mai taken
(ka girbi abinda ka shuka)

NI HARUNA AHMAD MAKARFI INA BAƘIN CIKI DA WANNAN RANA TA 10/01/1448 DAI DA 25/06/2026 DA TA ZAGAYO  DA AKA KASHE SAYYADI...
25/06/2026

NI HARUNA AHMAD MAKARFI
INA BAƘIN CIKI DA WANNAN RANA TA 10/01/1448 DAI DA 25/06/2026 DA TA ZAGAYO DA AKA KASHE SAYYADINA IMAMUNA HUSSAINI ƊAN FAƊIMA ƊAN ALI (A.S)

INA MIƘA TA'AZIYYATA GA SAYYIDUNA RASULULLAHI A(S.A.W) DA NANA FAƊIMATU AZZAHARA'U DA SAYYIDINA ALIYU (A.S) DA SAURAN YAN UWA MUSULMI MASU TSARKI

INA ROKON ALLAH YA ƘARA TSINEWA YAZIDU DA MU'AWIYAH

DAGA NAKU ƊAN AHMAD

⚠️⚠️ ANKARAR WA ⚠️⚠️GA WANI LOKACI MAI MUHIMMANCI DA MUKA SHIGA CIKIN MUSAMMAN WAJEN AIKIN ADDU'A DA YA SHAFI  JALABI KA...
22/02/2026

⚠️⚠️ ANKARAR WA ⚠️⚠️

GA WANI LOKACI MAI MUHIMMANCI DA MUKA SHIGA CIKIN MUSAMMAN WAJEN AIKIN ADDU'A DA YA SHAFI JALABI KASUWANCI SOYAYYA DA KUMA SAURAN ABUBUWA MASU KYAU
ZAHARA DA WATA DA MUSHTARY SUNA CIKIN GIDAJEN SHARAFIN SU KUMA SUNYI TASDISI DA JUNA
MUSHTARY DA ZAHARA TASLISI DA JUNA HADUWA MAI KYAU DON KULLA SOYAYYA AMMA MUTUM YA JI TSORON YA TABBATAR AURE ZAI YI BA YAUDARA BA
KULLA KASUWANCI HARKOKI NA KUƊI DA KASUWANCI
SAI AN KULA AYI ADDU'O'I YANDA YAKAMATA GASHI MUNA CIKIN WATAN AZUMIN MAI FALALA DA IJABA A TUNKARI ADDU'A AKAN BUKATA KOMAI GIRMAN TA DAGA YAU LAHADI ZUWA SAFIYAR TALATA INSHALLAH
A NEMI AWOWIN WA'INNAN TAURARI DA MUKA AMBATA A FARA ADDU'A

MAI BUKATAR SANIN ABINDA MUTUM YAKAMATA YAYI DA SAMUN SAURAN ADDU'O'I CIKIN SAUKI TO AI KAWAI GROUP WHATSAPP ZAN SAKA LINK DINSA A KASA SAI YA BIBIYA
A YAƊA DOMIN YAN'UWA SU AMFANA

ALLAH YA BAMU WUCEWA LAFIYA YA TSARE IMANIN MU ALFARMAR AHLUL KISA'I ALAIHIMUS SALATU WASSALAMU
🤲🤲🤲

FAHIMTAWANNAN KARIN JADDADA WA NE DOMIN AKWA TAKAICIN IRIN KUDADEN DA AKE KASHEWA WAJEN NEMAN MAGANIN CUTAR SUNE SUKE KA...
06/10/2025

FAHIMTA

WANNAN KARIN JADDADA WA NE DOMIN AKWA TAKAICIN IRIN KUDADEN DA AKE KASHEWA WAJEN NEMAN MAGANIN CUTAR SUNE SUKE KAWO MANA SU💉💊🧪🔬
KO MUTUWAR AURE💔
LALACEWAR IYALI🥹😭
KUMA DUKA GANGAN TAFI YAWA

A ILIMIN BINCIKE ƁANGAREN TAURARI ANAN NE ZA'A IYA GANO CIKAKKEN BINCIKE NA NUTSUWA DOMIN GANO AURE YANA DA KYAU KO BABU

KASUWANCIN)))))
YA ZAI KASANCE IDAN NA FARA SHIN AKWAI ABINCI NA A CIKI

SIYSA)))))
SHIN WANNAN KUJERA DA NAKE NEMA AKWAI ALKHAIRI MENE NE KARSHEN AL'AMARI ME ZAN KAUCEWA

TAFIYA)))))
SHIN WANNAN TAFIYA YA ZATA KASANCE AKWAI HADARI NA BARTA KO BABU HADARI AKWA BIYAN BUKATA DA ALHERI

HAIHUWA)))))
SHIN AKWAI CIKI KO BABU SHIN ZATA HAIHU LFY YA LAFIYAR JARIRIN MACE NE KO NA MIJI

RASHIN LAFIYA)))))
MENE ABINDA YAKE DAMUN MARA LAFIYA ME NENE YA JAWO CIWO MENE HANYAR MAGANI ASIBITI KO GARGAJIYA HATTA SASHIN DA YAKE DA MATSALA ZA'A GANO SHI

RAYUWA)))))
MENE MATSAYIN RYUWA TA A NAN GABA WCCE IRIN MACE ZAN AURA SHIN AURN AKWAI ALKHAIRI YA SIFFAR TA TAKE TA YAYA ZAMU HADU A WANNAN RAYUWAR BABU ABINDA BAZA'A IYA SANIN YA YAKE BA

INMA LOKACIN TAMBAYA
INMA LOKACIN HAIHUWA

WARFI GARESHI DOMIN BAYA TAƁA SABAWA SAI DAI IDAN MUTUM BASHI DA CIKKEN ILIMI

SAIDAI AIKI NE MAI ZAMAN KASA DOMIN BA'AYIN WANNAN DOGON BINCIKE CIKIN KANKANIN LOKACI

WANNAN BA GAIBIYYA BACE IDAN KACE WANNAN GAIBI NE TO KA RAINA GIRMAN UBANGIJI DOMIN NA'URA MA TANA GANO GAIBIN DA KAKE FAƊA BALLANTANA HALITTAR UBANGIJI?

Mun barranta da irin wannan tauhidin na karya wato Allah yana sama ko makamancin haka

Tunda Allah ya kawo wannan ilimin gashi nan kasashen da s**a riƙe shi suna zauna lafiya kuma suna ibada cikin kwanciyar hankali mu kuma gashi nan kullum cikin aure lalacewar harkoki lalura an hanamu gano mene matsala sai aje asibiti a biya kudi masu yawa ayi bincike amma azo wajen masu ilimin Allah ya ambace shi a Alkur'ani shi kuma shirka ne ban san mene ne bambancin ba

Wannan a ilimin Allah ba komai bane

Amma idan kun zaɓi kuje asibiti kuna kashe miliyoyin kudade to ga fi

YANA DA KYAU YIN BINCIKE AKAN DUKKAN WATA HULDA DA ZA'A SHIGA CIKIN TA AMMA TA AURE TAFI HAƊARI SABODA AURE RABIN RAYUWA...
30/09/2025

YANA DA KYAU YIN BINCIKE AKAN DUKKAN WATA HULDA DA ZA'A SHIGA CIKIN TA AMMA TA AURE TAFI HAƊARI SABODA AURE RABIN RAYUWA NE

WALLAHI DUK WANDA YA SAMU MATSALA A GIDAN AURE YA SAMU MATSALA A RAYUWA

AMMA IDAN ANA ADDU'A KAFIN AJE GA YIN AURE TO IMTIHANI ZAI RAGU SOSAI KO KUMA ALLAH YA KAWO WATA MAFITA SABODA WANNAN ADDU'A

AMMA KAFIN AURE AYI BINCIKE IDAN WANI YA CE MAKA HARAMUN NE TO KADA KAYI

AMMA IDAN BAKAYI BINCIKE BA KADA KACE AN JEFEKA KO MATAR KA NADA FARAR KAFA KO MAYU KO ISKOKAI
IDAN KAYI HAKA SHIMA YA ZAMA HARAMUN

SHIN DA WANCEN BINCIKEN DA ZARGIN MUTANE WANNE YAFI MUNI KUMA WANNE YAKE DA WAHALAR SAMUN YAFIYA A WAJEN UBANGIJI

MISALI WAI IDAN MA TA TABBATA HARAMUN DIN NE

ALLAH MASANI

IDAN ALLAH YA BAMU IKO ZA'A ZO MUKU DA WASU FA'IDOJI DAGA ALKUR'ANI

09168991789
WHATSAPP ONLY

30/09/2025

ASSALAMU ALAIKUM BARKAN KU DA WANNAN LOKACI🙏🙏🙏

Address

Karfi Yan Shinkafa Kura Kano
Makarfi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Turken ilimi da binciken Taurari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category