A. R. U HAUSA News

A. R. U HAUSA News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A. R. U HAUSA News, Grocers, Farin yaro, Katsina, Katsina state, Lagos.

03/01/2026

Masha allah

03/01/2026
16/09/2025

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

Gwamna Uba Sani Ya Zama Mai Faɗa Da Cikawa Domin Ya Kammala Aikin Shimfiɗa Kwalta A Garin Tudun BiriDaga Abubakar Saraki...
16/09/2025

Gwamna Uba Sani Ya Zama Mai Faɗa Da Cikawa Domin Ya Kammala Aikin Shimfiɗa Kwalta A Garin Tudun Biri

Daga Abubakar Saraki

...Balaraben gwamna mai kishi da son al'ummar sa, Tabbas Uba Sani ya zaman gwazo kuma dattijo mai faɗa da cikawa.

Gwamna Uba Sani, Ya cika wa al’ummar Tudun Biri burin su na alƙawarin da ya yi musu, Sakamakon rashin hanya da suke fama wanda, yanzu kammala aikin titin inda aka shimfiɗa musu kwalta tsawon kilomita 5.525, Tabbas wannan aiki zai taimaka wa mutanen yankin da sauƙaƙa musu a ɓangaren harkokin sufuri da hada-hadar kasuwanci.

Kazalika, Wannan muhimmin aikin hanyar ta Tudun Biri na ɗaya daga cikin alƙawari da tsare-tsaren da gwamna Uba Sani, Ya kammala a ƙoƙarin da gwamnatin sa take yi ba dare ba rana na ganin an yi ayyukan raya ƙasa a ƙauyuka don samar da ci gaba mai ɗorewa a yankunan karkara.

Kuma idan a manta ba, a watannin baya, Mai girma Uba Sani ya ƙaddamar da sabuwar cibiyar Kiwon Lafiya matakin Farko (PHC) da cibiyar Koyar da Sana’o’i, Duk a garin na Tudun Biri duk don inganta kiwon lafiya da kuma koyar da sana’o’i don dogaro da kai tare da haɓaka tattalin arziƙin su, Sannan waɗannan sune ayyukan da s**a shafi al'umma na kai tsaye.

YANZU-YANZU: Babban Malamin Addinin Musulinci A Nijeriya, Sheikh Modibbo Dahiru Ganye, Ya Rasu.Sheikh Moddibo, Wanda Ya ...
16/09/2025

YANZU-YANZU: Babban Malamin Addinin Musulinci A Nijeriya, Sheikh Modibbo Dahiru Ganye, Ya Rasu.

Sheikh Moddibo, Wanda Ya Shafe Shekaru Yana Hidimtama Addinin Islam, Malamin Ya Rasu Ne A Yau Talata A Garin Ganye Ta Jihar Adamawa.

16/09/2025

Shettima ya ce gwamnatin shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ta Kudiri aniyar Sauya Fasalin tattalin arzikin kasar nan a sakamakon sauye-sauye da ta bullo da su.

Mataimakin shugaban Kasar ya bayyana hakanne a ranar Litinin a Abuja ayayin da ya karbi Bakuncin wakilan VISA a bisa Jagorancin shugabanta na shiyyar Tsakiya da kuma gabashin Turai da Yankin Gabas ta Tsakiya da kuma Nahiyar Afirka (CEMEA) Tareq Mahmoud.

A cewar Mataimakin shugaban Kasar sauye-sauyen da shugaban Kasa ya bullo da su a shekarar 2023 su na da tsauri sai dai ya ce sun zama wajibi kuma tuni aka fara girbar sakamako mai Alfanu.

Hakanan mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce shugaba Tinubu ya daura damarar sauya fasalin kasar nan wanda a halin yanzu ake da damar Habaka tattalin arzikin Nigeria.

Kamardai yadda jaridar Hau HAUSA News s**a wallafa "YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Mai Martaba Sarkin Ningi Dake Jihar Bauchi...
25/08/2024

Kamardai yadda jaridar Hau HAUSA News s**a wallafa "YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Mai Martaba Sarkin Ningi Dake Jihar Bauchi Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya Rasuwa A Wani Asibiti Da Ke Birnin Kano Yau Lahadi."

Ku Shigo Shafin Jaridar👉HAN HAUSA👈Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku..

Address

Farin Yaro, Katsina, Katsina State
Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A. R. U HAUSA News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category