27/05/2026
Ina wa wadan nan bayin Allah barka da sallah
Allah ya mai mai tamana Allah ya karbi ibadun mu bakidaya
Allah yasaka muku da Alheri yacigaba da baku kariya Allah ya cigaba da daukaka musulinci da musulmai
Ya kaskantar da kafirci da kafirai