JASAM MEDIA KURA UNIT

JASAM MEDIA KURA UNIT Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from JASAM MEDIA KURA UNIT, Grocers, Kura.

        A lokacin da ake daukar video na display akan munasabar dake gabanmu na Nisfu Sha'aban a Garin kano durbunde uni...
02/03/2023



A lokacin da ake daukar video na display akan munasabar dake gabanmu na Nisfu Sha'aban a Garin kano durbunde unit.

Allah ya kara ma Jagoran Mu Lafiya.

JASAM MEDIA 313 ✌✌

HURRAS OF THE ISLAMIC MOVEMENT UNDER THE LEARDERSHIP OF SHEIKH IBRAHEEM YAQOUB AL ZAKZAKY (H) JAISHI AMEERUL MUMININ (AS...
02/12/2022

HURRAS OF THE ISLAMIC MOVEMENT UNDER THE LEARDERSHIP OF SHEIKH IBRAHEEM YAQOUB AL ZAKZAKY (H) JAISHI AMEERUL MUMININ (AS)

Harisa na yankin funtuwa da kewaye sun gudanar da mu'utamar na wuni daya, don Kara kwakwkwafa tunani akan ai kin da ya hau kansu.
wanda program din ya samu mahalarta sosai Malam habibu tsafe ne ya zama babban bako a taron.

HURRAS JAISHI AMIRULMUMININA GUMEL 313 ✌✌   A jiya Monday Rundunan Jaishi Amirulmuminina na Gumel Acikin muzahara na Mau...
15/11/2022

HURRAS JAISHI AMIRULMUMININA GUMEL 313 ✌✌

A jiya Monday Rundunan Jaishi Amirulmuminina na Gumel Acikin muzahara na Maulud wanda ya gudana A Jiya sun taka fareti acikin Muzaharan domin murna da zagoyuwan watan hai huwan Manzon Allah (S).

Zaku iya ganin Rundunan Jaishi Amirulmuminina na Gumel cikin hutuna yayi Muzaharan.

Allah ya karawa Jagoran Mu Sayyid Zakzaky Lafiya tare da mai Dakin sa Malama Zeenat 🙏🙏

B-002
JASAM MEDIA 313 ✌✌

HURRAS JAISHI AMIRULMUMININA JOS 313 ✌✌ Hutuna: A yau Jumma'a an gudanar da muzahara a garin Sabon Gari  Jahar Bauchi ka...
11/11/2022

HURRAS JAISHI AMIRULMUMININA JOS 313 ✌✌

Hutuna: A yau Jumma'a an gudanar da muzahara a garin Sabon Gari Jahar Bauchi karaman hukamar Toro.

Kuna iya ganin Rundunan Jaishi Amirulmuminina Jos Unit suke taka fareti na murna da ranan da aka haifi Manzon Allah (S).


Ga Labari Yadda yake a cikin hutuna.

Allah ya karawa Jagoran Mu Sayyid Zakzaky Lafiya tare da Mai Dakin Sa Malama Zeenat.

B-002
JASAM MEDIA 313 ✌✌

31/10/2022

SAYYID QA'ID (Dz) Yace...

Zagin Matan Manzon Allah (S) Daidai Yake Da Zagin Manzon Allah.
Idan Mutum Yarasa Hanyar Zaginka To Matarka Zai Zaga, Saboda Taɓa Shaksiyyarta Daidai Yake Da Taɓa Naka Ne.

Barkanmu Da Wannan Lokaci Ƴan Uwa Da Abokai.

BABU WANI KARFI KO ZALUNCIN DA YA ISA YA RABAMU DA SHAIKH ZAKZAKY (H)"Muna tare da Malam, ba ma maganar takalmin kaza ba...
30/10/2022

BABU WANI KARFI KO ZALUNCIN DA YA ISA YA RABAMU DA SHAIKH ZAKZAKY (H)

"Muna tare da Malam, ba ma maganar takalmin kaza ba tsakaninmu da malam ba, don takalmin kaza idan an gasa kafar ana zare shi. To lahira komin bakin cikin mutum tare da Malam zai ganmu insha Allah".

Shaikh Yaqoub Yahya wajen rufe Muzaharar Free Zakzaky (H) Ranar lahadi 18th, Feb, 2018.

Address

Kura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JASAM MEDIA KURA UNIT posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category