Anasvootey

Anasvootey Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Anasvootey, Grocers, Kofar kaura katsina, Katsina.

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bana Baku Labarin Abinda Yake Tafiyar Da Qulli Da Algus Da Fushi Da Munafircin Zuciyaba ? S...
12/01/2023

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W Yace :"Bana Baku Labarin Abinda Yake Tafiyar Da Qulli Da Algus Da Fushi Da Munafircin Zuciyaba ? Shi ne Azumin Kwana Uku A Kowanne Wata."🌹🌹_

Nasa'i Ya Rawaito,Albany Ya Inganta

WADATAR ZUCIYAShaykh Ibnul Uthaimin (رحمه الله) ya ce: Yana daga cikin ni'imar Allah a kan bawa a datar da mutum da wada...
12/01/2023

WADATAR ZUCIYA

Shaykh Ibnul Uthaimin (رحمه الله) ya ce:

Yana daga cikin ni'imar Allah a kan bawa a datar da mutum da wadatar zuci (Qana'a)

Wadatar zuciyan ta takasance a wajen zamansa ne ko a abin sawarsa, ko a abin hawansa, ko cikin 'ya 'yansa ne, Idan a ka ba wa mutum wadatar zuci(A ka azurtashi da wadatar zuci) a kan abin da Allah ya ba shi, to zai wanzu yana wadatacce

شرح بلوغ المرام (٢٧٢/٦)

11/01/2023

Muji tsoron Allah yan uwa

Duk wanda yake son yaji daÉ—in rayuwar sa ta duniya ya rayuwa cikin farin ciki da jin daÉ—i zuciyar sa a wanke tas tas ko ...
11/01/2023

Duk wanda yake son yaji daɗin rayuwar sa ta duniya ya rayuwa cikin farin ciki da jin daɗi zuciyar sa a wanke tas tas ko wane lokaci to ya maida Al-Qur'ani a bokin zaman sa da ɗebe kewar sa.✓♥

Duk abunda nakeso ina yinshi Duk kuma abunda nake yi ina sonshi # Anasvootey
05/12/2022

Duk abunda nakeso ina yinshi
Duk kuma abunda nake yi ina sonshi

# Anasvootey

Address

Kofar Kaura Katsina
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anasvootey posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anasvootey:

Share

Category