itzovizta -yahaya's son

itzovizta -yahaya's son AM BY NAME UMAR YAHAYA MUSA FROM GOMBE, AM SINGLE BUT DEFICULT TO UNDERSTAND

05/12/2025

come and join urs

03/12/2025

burn to win

DA DUMI-DUMI: Firayim Ministan Isra'ila Netanyahu ya ce Isra'ila ta kai hari kan babban cibiyar bunkasa arzikin Iran a N...
15/06/2025

DA DUMI-DUMI: Firayim Ministan Isra'ila Netanyahu ya ce Isra'ila ta kai hari kan babban cibiyar bunkasa arzikin Iran a Natanz.
WRITTEN BY YAHAYA'S SON (ITZOVIZTA)

DA DUMI-DUMI: Iran Ta Sanar Da Cewa Za Ta Fara Gwajin Wani Makami Mai Suna Kaybar A Isra'ila Nan Da Wasu Sa'o'i kaɗan Bi...
15/06/2025

DA DUMI-DUMI: Iran Ta Sanar Da Cewa Za Ta Fara Gwajin Wani Makami Mai Suna Kaybar A Isra'ila Nan Da Wasu Sa'o'i kaɗan Biyo Bayan Harin Isra'ila A Kasar.

DA DUMI-DUMI: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Sanar Da Yin Alkawarin Cewa Za Ta Kai Hari Kan Sansanonin Duk Wata Kasa Da...
14/06/2025

DA DUMI-DUMI: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Sanar Da Yin Alkawarin Cewa Za Ta Kai Hari Kan Sansanonin Duk Wata Kasa Da Ta Taimaka Wajen Kare Isra'ila.

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉HAN Hausa👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

13/06/2025

FIDDAUSI UMAR

13/06/2025

Hi everyone! 🌟 You can support me by sending Stars - they help me earn money to keep making content you love.

Whenever you see the Stars icon, you can send me Stars!

03/06/2025
No be Nigeria be this
30/05/2025

No be Nigeria be this

Hukumomin Saudiyya Sun Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Dhul Hijjah 1446 A Kasar Inda Sun Ka Ayyana Ranar Alhamis 5 Ga Wata...
27/05/2025

Hukumomin Saudiyya Sun Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Dhul Hijjah 1446 A Kasar Inda Sun Ka Ayyana Ranar Alhamis 5 Ga Watan Yuni A Matsayin Ranar Arfat.

Ranar Juma'a 6 Ga Watan Yuni A Matsayin Ranar Hawan Idin Babban Sallah.

DA DUMI-DUMI: Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei Ya Gana Da Firaministan Pakistan Muhammad...
27/05/2025

DA DUMI-DUMI: Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei Ya Gana Da Firaministan Pakistan Muhammad Shehbaz Sharif A Ranar Litinin Birnin Tehran.

Address

KASHERE
Kashere

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when itzovizta -yahaya's son posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category