As'habul faidahti tijjaniya world association

  • Home
  • As'habul faidahti tijjaniya world association

As'habul faidahti tijjaniya world association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from As'habul faidahti tijjaniya world association, Grocers, mararaba orange market, .

06/07/2025
A zamanin ANNABI (ﷺ.) anyi wata mata tsohuwa mai masifar rikici da raki, ita wannan mata ta kasance kullun saita kawo ka...
01/07/2025

A zamanin ANNABI (ﷺ.) anyi wata mata tsohuwa mai masifar rikici da raki, ita wannan mata ta kasance kullun saita kawo kara gurin ANNABI (ﷺ) cewa anyi mata kaza, ko tace masa yara sun takura mata, Ana cikin haka wata rana ta shigo gidan ANNABI (ﷺ) domin takai masa kara, tana shiga saita tarar da killishi a gabansa, sai tace menene wannan sai yace mata kilishi ne, bayan ta gaya masa matsalarta, kafin ta tashi sai ya dauko kilishin yace ga wannan naki ne
Sai wannan tsohuwa tacewa fiyayyen halitta, kaga bakin nawa babu hakora bazan iya taunawa ba,
Sai ANNABI (ﷺ) ya karbi kilishin ya saka a bakin sa, ya ciccira mata yadda zata iya taunawa,
Sannan sai ANNABI (ﷺ) ya mika mata Tsohuwa ta dauki kilishin ta fara ci
A take a wurin sai anji ta fara yin salati ga ANNABI (ﷺ.)
Bayan kwana biyu sai daya daga cikin matan ANNABI (ﷺ) suke tambaye shi cewa:
Ya ANNABIN ALLAH yanzu wannan tsohuwar sai dai kawai ta shigo gidan tana salati kawai, kuma ta gaishemu ta koma, amma ta daina kawo karar kowa?
Sai ANNABI (ﷺ) yace kun manta da
ranar dana bata kilishi?
Sai matan s**a ce kwarai kuwa mun tuna da wannan Ranar!
Sai ANNABI (ﷺ) yace to ai Albarkar nyawun dake bakina ne wanda ya taba
kilishin Shine ALLAH ya kawar mata da duk wata damuwan ta anan duniya.
Kaji fiyayyen halitta kenan. Muhammad Sani ne ke gaisheka Ya Rasulullah
YA ALLAH ka BAMU ALJANNA ALBARKAN NYAWUN BAKIN ANNABI MUHAMMAD SALALLAHU ALAIHI WASALLAM.
Ya Allah kasa Albarkan yawun ANNABI ﷺ Ya Kawar Mana da Dukkan Damuwanmu Duniya da lahira Muma Bijahi SALALLAHU ALAIHI WASALLAM

𝘿𝙐𝙆 𝙈𝘼𝙄 𝙆𝘼𝙐𝙉𝘼𝙍 𝘼𝙉𝙉𝘼𝘽𝙄 ﷺ 𝙔𝘼𝙔𝙄 𝙎𝙃𝙀𝘼𝙍𝙄𝙉𝙂🙏

DAN GIRMAN ALLAH KASHIGA WANNAN PAGE DANJIN TARIHIN ANNABI ﷺ
👇👇👇👇👇

As'habul faidahti tijjaniya world

Address

Mararaba Orange Market

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As'habul faidahti tijjaniya world association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share