Chiranchi Gabas

  • Home
  • Chiranchi Gabas

Chiranchi Gabas Chiranchi Gabas

Alhmdllh...A yau asabar 06/06/2026 Mai girma ɗan takarar majalisar Jiha na jam iyyar NDC kwankwasiyya a ƙaramar hukumar ...
07/06/2026

Alhmdllh...

A yau asabar 06/06/2026 Mai girma ɗan takarar majalisar Jiha na jam iyyar NDC kwankwasiyya a ƙaramar hukumar Kumbotso Hon Nafiu Garba Aliyu Captain nape ya ziyarci mazaɓar kureƙen sani domin ganawa ta musamman da jagororin wannan mazaɓa.

An sada zumunci tare da tabbatar dayin Aiki kafaɗa da kafaɗa domin tabbatar da nasarar tsarin kwankwasiyya daga ƙasa har sama a kakar zaɓe mai zuwa in sha Allahu.

Cikin jagororin da s**a raka ɗan takarar akwai Namama Ahmad Abdullahi da Nafi'u A Roja da Hon Sagiru Gidan Shanu da tsohon ɗan takarar majalisar Jiha Hon Muhammad wailari da Yan gwagwarmaya masu tarin yawa.

Allah ya taimake mu yabamu kyakykyawar nasara daga ƙasa har sama amiin.

Captain nape yazo da izinin Allah.

A Trusted Leader for a Greater Kano.Aminun Kanawa 2027.Allah ya bamu nasara da rabo..AbulAbbas Adamu Sidi Hon Nafiu Garb...
05/06/2026

A Trusted Leader for a Greater Kano.
Aminun Kanawa 2027.

Allah ya bamu nasara da rabo..
AbulAbbas Adamu Sidi
Hon Nafiu Garba Aliyu
Abdullahi Ghali Basaf
Muhd Mu'azu
Chiranchi Gabas

02/06/2026

Hon Nafiu Garba Aliyu
AbulAbbas Adamu Sidi Chiranchi Gabas Muhd Mu'azu Abdullahi Ghali Basaf

Hon Nafiu Garba Aliyu  ubangiji Allah ya ida nufi dan Albarkacin shugaba s a w 🤲🤲
02/06/2026

Hon Nafiu Garba Aliyu ubangiji Allah ya ida nufi dan Albarkacin shugaba s a w 🤲🤲

02/06/2026
With Hon Nafiu Garba Aliyu – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
02/06/2026

With Hon Nafiu Garba Aliyu – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

26/05/2026

Hon Nafiu Garba Aliyu ubangiji Allah ya sanya Alheri

Congratulations Hon Nafiu Garba Aliyu ubangiji Allah ya sanya Alheri
26/05/2026

Congratulations Hon Nafiu Garba Aliyu ubangiji Allah ya sanya Alheri

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Chiranchi Gabas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share