Haske Media

Haske Media Kafar sadarwa ta musamman a Arewacin Najeriya domin wayar da kan al'umma
(1)

Makarantun kwana a ƙasar India 🇮🇳 sun hana ɗalibbai yin istimna'i a banɗaki 😂
31/05/2026

Makarantun kwana a ƙasar India 🇮🇳 sun hana ɗalibbai yin istimna'i a banɗaki 😂

Jam'iyyar National Rescue Movement (NRM) mai alamar ƙudan zuma ta tsayar da Esther Nkem Okereke takaran shugaban ƙasan N...
29/05/2026

Jam'iyyar National Rescue Movement (NRM) mai alamar ƙudan zuma ta tsayar da Esther Nkem Okereke takaran shugaban ƙasan Najeriya a zaɓen 2027

27/05/2026

Workplace Politics in Public Institutions: Understanding the Challenges of Professional Service

By Yakubu Ahmad Yaya, Misau

In recent years, the influence of politics within government institutions and Ministries, Departments, and Agencies (MDAs) in Nigeria has become increasingly evident. While politics remains an important aspect of democratic society, its growing impact on workplace administration is gradually creating challenges that may affect professionalism, staff morale, and institutional harmony.

Many civil servants dedicate themselves wholeheartedly to their responsibilities with the aim of contributing meaningfully to the growth and success of their institutions. Some go beyond their official duties by demonstrating loyalty, commitment, professionalism, and personal sacrifice in the discharge of their assignments. In certain situations, individuals invest their time, energy, experience, and even personal resources simply to ensure that their offices function effectively and maintain a positive public image. Unfortunately, despite such dedication, some employees still end up feeling discouraged and unappreciated.

Today, partisan politics has increasingly found its way into many public institutions, especially as political participation by civil servants continues to gain wider acceptance within legal boundaries. However, challenges often arise when differences in political opinions emerge between subordinates and their superiors. In some cases, staff members who express differing views may begin to experience intimidation, hostility, or unfavorable redeployments, not necessarily because of poor performance or lack of competence, but because of differences in political perspectives.

It is also unfortunate that, during periods of administrative disagreements or internal political tensions, years of dedication, loyalty, generosity, expertise, and hard work may sometimes be overlooked. Such situations can discourage committed employees and weaken the spirit of professionalism and mutual respect within public institutions.

The reality remains that effective leadership should not be built solely on political loyalty, but on competence, fairness, integrity, and respect for all members of staff. Institutions achieve lasting progress when hardworking employees are encouraged, appreciated, and treated with dignity regardless of personal or political differences.

This is therefore a humble appeal to principal officers and leaders within MDAs to continue exercising fairness, understanding, and compassion in dealing with their staff members. Leadership should inspire unity, professionalism, and mutual respect, while ensuring that institutional interests always take precedence over personal or political considerations.

Likewise, civil servants should continue to discharge their responsibilities with honesty, dedication, and moderation, while also understanding the realities and challenges that sometimes exist within public service environments. Commitment to duty remains important, but self-worth, balance, and personal dignity should never be neglected.

A healthy and productive workplace is built not on fear, favoritism, or political pressure, but on justice, professionalism, and respect for human value. In the long run, institutions that uphold fairness, merit, and integrity will always command greater stability, public confidence, and lasting respect.

25/05/2026
25/05/2026

YAU CE RANAR TARWIYAH:

1. Yau ce ranar takwas ga watan Zul Hijjah, kuma ita ce ranar Tarwiyah, ranar da za a yini a filin Mina a kuma kwana, sannan in gari ya waye sai a tafi filin Arafah.

2. Dukkan wani alhaji sallar ƙasru ne zai yi a Mina, sawaa'un ɗan Makkah ne shi, ko kuwa daga sauran ɓangarorin Duniya ne ya taso ya zo aikin hajji.

3. Babbar ibadar da ta keɓanci ranar Tarwiyah ita ce a yini a kuma kwana a Mina; ko dai a cikin tentuna ko kuwa a sararin filin Minan. Za a ci gaba da yin Talbiya da sauran lafuza na ibada iya iyawa. Muna roƙon Allah Ya karɓa mana ayyukan hajjinmu. Ameen.

Dr. Ibrahim Jalo Jalingo (Hafizahullah)

24/05/2026

Allahu Akbar!

A wannan dare mahajjata s**a fara gudanar da ibadar Aikin Hajjin bana 1447/2026

Sai yau Juma'a, APC za ta yi zaɓen fidda gwani na neman takarar gwamna a Bauchi da Kwara
22/05/2026

Sai yau Juma'a, APC za ta yi zaɓen fidda gwani na neman takarar gwamna a Bauchi da Kwara

Marasa hankali ne kawai ke tunanin ina yiwa Tinubu aiki - Kwankwaso Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ...
21/05/2026

Marasa hankali ne kawai ke tunanin ina yiwa Tinubu aiki - Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta zargin cewa yana yi wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu aiki a boye domin tazarcensa a zaben 2027.

Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin wata hira da gidan talabijin na Global TV, inda ya ce mutane marasa hankali ne kawai za su yarda da irin wannan zargi.

Ya ce shi da magoya bayansa suna aiki ne kawai domin jam’iyyar NDC, ba domin wata jam’iyya ko dan takara ba.

Ya kara da cewa duk da cewa Tinubu babban abokinsa ne tun shekaru da dama, hakan ba yana nufin za su hada akidunsu na siyasa ba.

Kwankwaso ya kuma zargi makusantan shugaban kasa da boye masa hakikanin matsalolin da kasar ke fuskanta, yana mai cewa wasu daga cikinsu sun fi mayar da hankali wajen jan gwamnoni zuwa APC.

Game da hadakarsa da Peter Obi a jam’iyyar NDC, Kwankwaso ya ce sun zabi goyon bayan Obi ne bayan nazari da s**a yi, inda s**a ga shi ne mafi dacewa daga yankin kudancin Najeriya.

Ya kuma bayyana cewa hadakar tasu na da isasshen lokaci kafin zaben 2027 domin jawo hankalin ‘yan Najeriya da kuma bayyana gaskiya kan rade-radin da ake yadawa.

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya janye daga zaben fidda gwani na kujerar gwamna a jam’iyyar APC wanda aka shi...
20/05/2026

Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya janye daga zaben fidda gwani na kujerar gwamna a jam’iyyar APC wanda aka shirya gudanarwa ranar Alhamis.

A cikin wata sanarwa mai taken “Matakina na janyewa daga zaben fidda gwani na gwamnan jihar Rivers” wadda ya sanya wa hannu da kansa a daren Laraba, Fubara ya bayyana cewa zai marawa duk wanda ya samu tikitin jam’iyyar baya.

Address

Zazzau
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haske Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share