Aisha's friends

Aisha's friends Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aisha's friends, Grocers, Nassarawa, Kano.

02/03/2026
Ai duk lokacin dana maimaita kallon scene din nan, sai na passa da dariyaπŸ˜‚πŸ˜‚ ashe damaa Aunty Mariya tana jin tsoro? πŸ€” FO...
06/11/2025

Ai duk lokacin dana maimaita kallon scene din nan, sai na passa da dariyaπŸ˜‚πŸ˜‚ ashe damaa Aunty Mariya tana jin tsoro? πŸ€”
FOLLLOW Ai duk lokacin dana maimaita kallon scene din nan, sai na passa da dariyaπŸ˜‚πŸ˜‚ ashe damaa Aunty Mariya tana jin tsoro? πŸ€”
FOLLLOW AISHA'S FRIEND'S

Shin ku na ganin abin da ya faru da Fadila a  cikin shirin Manyan Mata na daren jiya ya isa ya zama babban darasi ga Ζ΄an...
07/10/2025

Shin ku na ganin abin da ya faru da Fadila a cikin shirin Manyan Mata na daren jiya ya isa ya zama babban darasi ga Ζ΄an mata masu hali irin nata sai kukula sosai da wayanda suke hali irinnata??

A she Dan baiwa Soyayyar GLA Yake Dani Ban sani Bah πŸ˜‚πŸ˜‚ ku bani Shawara kodai in Rike Bello Na Mai Buhun Ridi da maganin ...
07/10/2025

A she Dan baiwa Soyayyar GLA Yake Dani Ban sani Bah πŸ˜‚πŸ˜‚ ku bani Shawara kodai in Rike Bello Na Mai Buhun Ridi da maganin Basir πŸ˜‚πŸ˜€Toh nidai inabukatar shawarar ku πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£πŸ€£πŸ€£πŸ€£πŸ€£πŸ€£

Sun saka dan baiwa a damuwa amma dai yace inaaa!!! Ya maida kaya kauyeKunaga hakan zai gyara tsakanin shi da Safiyya?toh...
07/10/2025

Sun saka dan baiwa a damuwa amma dai yace inaaa!!! Ya maida kaya kauye

Kunaga hakan zai gyara tsakanin shi da Safiyya?
toh amma ya maganar DON NAS

Tsohuwar matar Adam A Zango jaruma Maryam Ab Yola. Wani film dinta ka taba kallo ??😎😎😎😎😎😎😎😎
05/10/2025

Tsohuwar matar Adam A Zango jaruma Maryam Ab Yola. Wani film dinta ka taba kallo ??😎😎😎😎😎😎😎😎

Mezaku iyacewa akan wannan film din mai farinjini SONE gameda auren imran DA hairana dakuma samira
02/10/2025

Mezaku iyacewa akan wannan film din mai farinjini
SONE
gameda auren imran DA hairana dakuma samira

Haihuwa Mai Wahala Sorry Sumayya Idan kunaso kuga video ku Shiga WhatsApp group channel din Aminu saira zakuga ga link d...
02/10/2025

Haihuwa Mai Wahala Sorry Sumayya Idan kunaso kuga video ku Shiga WhatsApp group channel din Aminu saira zakuga ga link dinπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Danna zai kaiku ciki πŸ‘‡πŸ‘‡

Aisha's friends
WebSeries
MySA

Address

Nassarawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha's friends posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category