Sagir salisu

Sagir salisu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sagir salisu, Grocers, Katsina, Kano.

07/06/2026
SAYYADIL ABRARI MAJIN GINA YAU GANI GABAN KA IMAʼMU NA!!wanna wata qasida,Ce da jagayya nasidi yare'rata a she karu uku ...
19/03/2026

SAYYADIL ABRARI MAJIN GINA YAU GANI GABAN KA IMAʼMU NA!!

wanna wata qasida,Ce
da jagayya nasidi
yare'rata a she karu uku baya Bayan ya Dawo Daga Saudi 🇸🇦

Amma fa Kawai lokacin
Shi ne ya shu de Bawai qasidar ba har yau
idan na ji wanna waqa wllh nakan tsinʼci kai na a wani yanayi'na shau qi
da Anna shu wa
Duba da yadda ake Koda Annabi saw da kuma
yadda ake guda nar
da rayuwa a Garin madina

To muma Dai Allah
ka kai Mu wanna babban bir,ne! Dan isar Annabi saw

Dagaʼqarshe Duk wanda yake so atura masa wannan qasida
Yayi mgn
a wh

GUZURIN RAYUWA (DARASI NA GOMA SHA SHIDA 16)KINA KUKA A BOYE SABODA DUK KAWAYENKI SUN YI AURE HAR DA 'YA'YA AMMA KE BAKI...
05/03/2026

GUZURIN RAYUWA (DARASI NA GOMA SHA SHIDA 16)

KINA KUKA A BOYE SABODA DUK KAWAYENKI SUN YI AURE HAR DA 'YA'YA AMMA KE BAKI SAMU BA?

Akwai wani yanayi mai matukar sanya bakin ciki a rayuwar 'ya mace.
Kina da kyau, kina da nutsuwa, kuma kina da tarbiyya. Amma duk kawayenki da kuka yi makaranta daya sun yi aure, har wasu suna da yara biyu ko uku. Ke kuma kina zaune a gidan iyayenki, ana miki kallon wacce ta tsufa ko ta zabi kin yin aure.

Kowane biki kika je, tambayar ita ce: "Ke yaushe zamu sha bikinki ne?" Wannan tambayar takan sa ki koma daki ki yi ta kuka har idanuwanki su kumbura.

Amma dakata Shin kinsan cewa jinkirin aure wani lokacin Upgrade ne daga Allah don Ya baki wanda yafi kowa daraja?
Bari in baki labarin wata mace mai daraja wacce aurenta ya jinkirta, wanda yake cikin Sahihul Bukhari.

Hafsah, diyar Sayyidina Umar (R.A), ta rasa mijinta. Umar ya shiga damuwa yaga diyarsa tana zaune a gida ba miji.
Umar ya dauki diyarsa ya tafi wajen babban abokinsa Uthman bin Affan ya ce: "Don Allah ka auri Hafsah." Uthman ya duba ya ce: "Gaskiya ba ni da ra'ayin yin aure yanzu."
Umar ya ji zafi, ya wuce wajen Abubakar Saddiq ya ce masa ya auri diyarsa. Abubakar ya yi shiru bai ce komai ba.

Umar ya koma gida yana tsananin kuka da bakin ciki. Diyarsa an kora ta a wajen manyan mutane biyu.
Amma Allah (SWT) Yana kallonsu. Ba a dade ba, sai ga Fiyayyen Halitta, Manzon Allah (S.A.W) da kansa ya aiko yana neman auren Hafsah.

Daga nan ne Abubakar ya je ya bawa Umar hakuri, ya ce masa: "Na san Annabi yana neman aurenta ne shiyasa nayi shiru ban ce maka zan aure ta ba."

DARASIN RAYUWA GA MATASA:
'Yar uwa, kada ki damu, Wancan saurayin da ya zo wajenki ya fasa aurenki, asirin kariya ne.
Jinkirin da k**e fuskanta, Allah Yana tsara miki miji ne na gari wanda zai goge miki dukkan hawayenki na baya. Kada kuncin rashin aure yasa ki fada hannun 'yan iska ko ki auri wanda zai lalata miki rayuwa don kawai a ce kin yi aure.
Lokacinki yana zuwa, kuma idan ya zo, sai kowa yayi mamaki.

T

Address

Katsina
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sagir salisu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category