12/06/2026
Mai Girma Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, ya gabatar da sallar Juma’a a Masallacin Juma’a na Sheikh Ibrahim Inyass da ke Gadon Gaya.tare da dan gidan sheikh Ibrahim Inyass r.t.a shehu abdul ahad Inyass
Munir nadan usimanu P.R.O 1 tijjanawan Kwankwasiya youth forum