Gidan jaridah

Gidan jaridah Gidan jaridah Gidan jaridah Gidan jaridah Gidan jaridah Gidan jaridah Gidan jaridah Gidan jaridah
(1)

Good work
12/11/2025

Good work

Good
12/11/2025

Good

Nice work
12/11/2025

Nice work

Kacilafiya yareema sojoji
12/11/2025

Kacilafiya yareema sojoji

With Samuel Monday Oluwayemi – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉
10/11/2025

With Samuel Monday Oluwayemi – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉

Martine Croxall with a pink top pictured on the News Channel on 21 JuneArticle InformationAuthor,Emma SaundersRole,Cultu...
07/11/2025

Martine Croxall with a pink top pictured on the News Channel on 21 June
Article Information
Author,Emma Saunders
Role,Culture reporter
6 November 2025
The BBC has upheld 20 impartiality complaints over the way presenter Martine Croxall altered a script she was reading live on the BBC News Channel, which referred to "pregnant people" earlier this year.

Croxall was introducing an interview about research on groups most at risk during UK heatwaves, which quoted a release from the London School of Hygiene and Tropical Medicine (LSHTM).

The presenter changed her script to instead say "women", and the BBC's Executive Complaints Unit (ECU) said it considered her facial expression as she said this gave the "strong impression of expressing a personal view on a controversial matter."

The presenter said: "Malcolm Mistry, who was involved in the research, says that the aged, pregnant people … women … and those with pre-existing health conditions need to take precautions."

The ECU said it considered Croxall's facial expression laid it open to the interpretation that it "indicated a particular viewpoint in the controversies currently surrounding trans identity."

Arsenal za ta sayar da Declan Rice, Tottenham na bibiyar RodrygoSa'o'i 3 da s**a wuceKocin Tottenham Thomas Frank na fat...
07/11/2025

Arsenal za ta sayar da Declan Rice, Tottenham na bibiyar Rodrygo
Sa'o'i 3 da s**a wuce
Kocin Tottenham Thomas Frank na fatan sake haÉ—ewa da É—anwasan gaban Ingila da Al-Ahli mai shekara 29, Ivan Toney - wanda ya horas a lokacin yana kocin Brentford. (Talksport)

ÆŠanwasan gaban Brazil da Real Madrid mai shekara 24, Rodrygo, na cikin jerin Æ´anwasan da Tottenham ke nema. (Teamtalk)

Arsenal ta yanke wa ɗanwasan tsakiyar Ingila mai shekara 26, Declan Rice farashin £132m, bayan Real Madrid ta nuna sha'awar sayen shi. (Fichajes - in Spanish)

Chelsea ta gabatar da tayin É—anwasan tsakiyar Argentina mai shekara 21 da ke taka leda a Como Nico Paz, amma za ta fuskanci hamayya daga Real Madrid, wadda itama ta ke bibiyar shi. (TBR Football)

Newcastle na tattaunawa da ɗanwasan bayan Netherlands mai shekara 25, Sven Botman kan ƙulla sabuwar kwangila.(Football Insider

Ko akwai alaƙa tsakanin rigar-mama da kansar nono?6 Nuwamba 2025Mata na yawan taraddadi game da tasirin rigar mama ga la...
07/11/2025

Ko akwai alaƙa tsakanin rigar-mama da kansar nono?
6 Nuwamba 2025
Mata na yawan taraddadi game da tasirin rigar mama ga lafiyarsu. Akwai maganganu da shaci-faÉ—i da dama game da hakan.

Rigar mama na taimaka wa mata sosai a fannin sutura da kuma ado.

Daga lokacin da Æ´anmata s**a shiga sakandare zuwa jami'a, har zuwa lokacin da s**a fara aiki ko kuma s**a yi aure, s**an yi amfani da rigar mama sosai.

To sai dai mata da dama na da shakku game da amfani da ita.

A kowace shekara, 13 ga watan Oktoba ce 'ranar zama babu rigar mama'. Rana ce da aka ware domin wayar da kai game da cutar kansa tare da ƙarfafa wa mata gwiwa su riƙa bincika lafiyar nononsu.

A irin wannan rana mata ba sa saka rigar mama, kuma akan yi gangami a wurare daban-daban domin faÉ—akar da jama'a kan lafiyar mama.

Amma babu wani bincike da ya tabbatar da cewa rigar mama na haifar da kansar nono. Duk da cewa a baya-bayan nan, ba ana ɗaukar 'ranar zama babu rigar mama' a matsayin ta fadakarwa kan ciwon kansa ba ne kawai, ranar ta zamo ta ƙoƙarin nuna daidaiton jinsi.

Amma akwai matan da ba su sanya rigar mama, kawai saboda ba sa jin daÉ—in saka ta.

Yadda ake yaudarar ƴanmatan Afirka zuwa aikin haɗa makamai a RashaBayani kan maƙalaMarubuci,Mayeni JonesSanya sunan wand...
07/11/2025

Yadda ake yaudarar Æ´anmatan Afirka zuwa aikin haÉ—a makamai a Rasha
Bayani kan maƙala
Marubuci,Mayeni Jones
Sanya sunan wanda ya rubuta labari,Africa correspondent
Sa'o'i 3 da s**a wuce
Tun daga ranarta ta farko a wurin aiki, Adu ta fahimci cewa ta yi babban kuskure.

"An ba mu tufafin aiki ba tare da sanin me za mu yi ba takamaimai. Tun daga ranar farko aka kai mu ma'aikatar haɗa jirage marasa matuƙa. Muna shiga muka ga jiragen bajaja kuma mutane na ta aiki. Sai s**a kai mu namu wurin aikin."

'Yar shekara 23 ɗin daga Sudan ta Kudu, Adau ta ce shekarar da ta gabata ne aka yaudare ta zuwa Alabuga Special Economic Zone da ke yankin Tatarstan a Rasha bisa alƙawarin samun aiki.

Ta nemi gurbi a wani shirin da ake kira ‘Alabuga Start’, inda ake ɗaukar mata matasa 'yan shekaru 18 zuwa 22 akasari daga Afirka da yankin nahiyar Kudancin Amurka da Kudu maso Gabashin Asiya. Shirin kan yi wa matasan alƙawarin bayar da horo kan sanin makamar aiki, da girki, da tarbar baƙi.

Amma ana zargin shirin da yaudara wajen ɗaukar aikin inda ake kai matasan wuraren aiki masu haɗari ba tare da albashi mai tsoka ba. Sai dai ya musanta waɗannan zarge-zarge amma ban da maganar kai matasa wurin ƙera jirage marasa matuƙa.

A kwanan nan aka zargi wasu 'yan Afirka ta Kudu da s**a dinga tallata shirin da yin safarar ɗan'adam. BBC ta tuntuɓi mutanen da aka zarga amma ba su ce komai ba.

Ƙiyasi ya nuna cewa shirin ya ɗauki fiye da 'yanmata 1,000 daga Afirka domin aiki a kamfanin ƙera makamai na Alabuga. A watan Agusta gwamnatin Afirka ta Kudu ta ƙaddamar da bincike kuma ta gargaɗi 'yan ƙasar da kada su shiga shirin.

Adau ta nemi BBC ta sakaya sunanta kuma kada a bayyana fuskatarta, tana mai cewa ta fara jin labarin shirin ne a shekarar 2023.

Barazanar da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi ta kai wa Najeriya hari domin dakatar da abun da ya kira kashe Kristoci...
07/11/2025

Barazanar da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi ta kai wa Najeriya hari domin dakatar da abun da ya kira kashe Kristoci a Najeriya ba hakanan ta faru ba.

Watanni da dama kenan da masu fafutuka da ƴan siyasa a Washington ke zargin cewa masu iƙirarin jihadi suna harin Kiristoci a Najeriya.

Sai dai BBC ba ta iya tabbatar da wasu hujjojin da aka dogara da su na iƙirarin ba.

Amma BBC ta gano cewa wasu alkaluman da ake amfani da su wajen tabbatar da wannan zargi suna da wahalar tabbatarwa da rashin tabbas.

A watan Satumba, shahararren mai gabatar da shiri Bill Maher ya kira abin da ke faruwa da "kisan ƙare dangi". Ya ce Boko Haram sun kashe fiye da mutane 100,000 tun 2009, sun kuma kona majami'u 18,000.

Alkaluma irin waÉ—annan sun yaÉ—u sosai a shafukan sada zumunta.

Sai dai gwamnatin Najeriya ta yi watsi da iƙirarin tana mai bayyana shi da jirkita gaskiyar abun da ke faruwa.

Ba ta musanta cewa akwai tashin hankali a ƙasar ba, amma ta ce:

Address

Burget Yanbalangu
Kano
MAMANACE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan jaridah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category