Comrd; marwan rangaza

Comrd; marwan rangaza Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd; marwan rangaza, Grocers, Rangaza shauni, ungogo LGA, Kano.

Allah ya kaimu lokacin bikin πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™
27/09/2026

Allah ya kaimu lokacin bikin πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

aha gavi  itafa rigima b ruwanta d girma ko karfi kawai idan t hada kayita ko ka daka ko a dakeka wannan duk tanaga Alla...
20/07/2026

aha gavi itafa rigima b ruwanta d girma ko karfi kawai idan t hada kayita ko ka daka ko a dakeka wannan duk tanaga Allah sarki Amma wadannan masu cin Naman dokin gavi mutun biyu ai sunyima yawa Fatima Ismail Bako

world cup ya biyo one-way bana Dan haka Babu ruwanku kubarmu mikashe junammu 🀣🀣🀣 Fatima Ismail Bako da fatande kin tanad...
17/07/2026

world cup ya biyo one-way bana Dan haka Babu ruwanku kubarmu mikashe junammu 🀣🀣🀣 Fatima Ismail Bako da fatande kin tanadi maganin hawan jininki🀣🀣🀣

16/07/2026

Jude Bellingham to airport 🀣🀣bye bye πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Fatima Ismail Bako

16/07/2026

Wai y labarin masu man of the match sun cika duniya ai duk Yan wasansune suke dauka to yanxu suna Ina🀣🀣 Fatima Ismail Bako

16/07/2026

Dan Allah kowa yayi dariya kafa uku 🀣🀣🀣 wai Ina Fatima Ismail bako masu england 🀣lkcn d na Baki shawara ki tsaya daga kan faransa Amma kk dage ke sekin Kara yin tsalle zuwa england πŸ™„ yanxu gashinan burnin Babu kauyen🀣🀣πŸ€ͺ

15/07/2026

Mutananfa suna cikin lukutin yanayi irin n kwallon kafa πŸ˜‚πŸ˜‚ bana final bb adawa sbd a cikin gida zamu bugashi messi da yamal kowa ya dauka namu ne πŸ˜‚πŸ˜‚

14/07/2026

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚da fatande kowa yasan abinda yake faruwa wai naji kamar ana cewa faransa basuxo wasambaπŸ˜‚πŸ˜‚

08/07/2026

Da yawan abubuwanda suke faruwa d yammata su suke Siya d kudinsu sbd rashin hankali ai b haukabane da soyayya zatasa ki bijirewa Allah sbd muradin saurayinki wato abude kinfi son saurayinki akan Allah d manxonsa, kinfi tsoron saurayinki akan Allah d manxonsa, kinfi tsoron saurayinki yayi fushi da ke akan Allah koh l, to zabin ki ne shide Allah ya fada (idan kinso ki biishi idan kinso ki kafurcemasa shide ya Riga d ya tanadi azaba g wadanda s**a bijiremasa) Allah ya datar d muπŸ™πŸ™

07/07/2026

Mufa yau ra,ayinmu a bayyane yake ba ruwammu d Wani Messi Yan ruwammu musulmi muke so Allah ya bawa Egypt nasaraπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

Address

Rangaza Shauni, Ungogo LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd; marwan rangaza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category