Ummu Abdullah Wa Fauzan

Ummu Abdullah Wa Fauzan Alhamdulillah Alaa Kulli Haalin

14/05/2026

Morning engagement

Let's go guy's

Back to back πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ I'm always active let's go πŸ”₯πŸ”₯
13/05/2026

Back to back πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ I'm always active let's go πŸ”₯πŸ”₯

10/05/2026

```☘️Farin cikin Wasu Ba zai Taba Cutar Da Kai ba, Kuma Wadatar su Ba Daga Cikin Naka Arziqin Take ba, Ka Rayu Da Kyakkyawar Zuciya,Ka Yiwa Mutane Fatan Duk Abin da Kake Yiwa Kanka Fatansa☘️```

Wadannan ne su ka kai karar M. Lawal Triumph jiya, shi ne a dazu su Prof. Muslim, Dr. AbdAllah Dr. Rabi'u, Dr. Muhammad,...
26/09/2025

Wadannan ne su ka kai karar M. Lawal Triumph jiya, shi ne a dazu su Prof. Muslim, Dr. AbdAllah Dr. Rabi'u, Dr. Muhammad, Dr. Dan Malam, Barr. Ishaq da su Sheikh Kabir su ma su ka kai korafi

Fatanmu zama a tattauna da Sheikh Triumph.

15/09/2025

Three things I don't like when you talk to me

17/08/2025

Ya Sayi Masara Tun shakaran da ya wuce, akan N60,000 a kowa ne buhun! kusan buhu 40 ya saya kuma Ya Ajiye su da Niyyar yayi tsada sai ya sayar a farashi mai tsada son cin kazamin riba!

Yanzu dai shekara ta zagayo, yana jiran tsammanin Farashi zai karu. Anma Lamarin bai mishi Dadi ba. Farashi sai sauka yake!

Yanzu dai yana ta wasi wasi ko ya Sayar a yadda kasuwa take a yanzu, ko kuma yakara ajiyewa zuwa next year ko farashi zai karu sosai!

Wani sa’in matsalolin mu, ba daga Gomnati bane! Mune matsalar kanmu kanmu!!!

Wato Man sagir idan Aka cema mutum dan iska ne bayan da ka iya dashi πŸ€£πŸ‘‡
15/08/2025

Wato Man sagir idan Aka cema mutum dan iska ne bayan da ka iya dashi πŸ€£πŸ‘‡

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu Abdullah Wa Fauzan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category