Lafiyarka Itace Maradinka

Lafiyarka Itace Maradinka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lafiyarka Itace Maradinka, Grocers, Kano.

Maternal concerns Rukunin magunguna Kamar Diclofenic PiroxicamIbuprofen NimesulideMefenamic acid Shansu gamai ciki zango...
11/07/2025

Maternal concerns
Rukunin magunguna Kamar
Diclofenic
Piroxicam
Ibuprofen
Nimesulide
Mefenamic acid

Shansu gamai ciki zango na 2 (Second trimester) kuskurene babba. Zai iyya ssnyawa yaronku yazo babu kiba, babu nauyi.

🟢 Assalamu Alaikum ƴan uwa!Ina mika gaisuwa da fatan alheri gareku duka.Na buɗe wannan shafi ne domin mu rika tattauna a...
07/07/2025

🟢 Assalamu Alaikum ƴan uwa!

Ina mika gaisuwa da fatan alheri gareku duka.

Na buÉ—e wannan shafi ne domin mu rika tattauna abubuwan da s**a shafi kiwon lafiya, domin lafiyarmu ita ce ginshikin rayuwarmu.

A wannan shafi, zaku rika samun: ✅ Shawarwari na lafiya daga magungunan gargajiya da zamani
✅ Hanyoyin kare kai daga cututtuka
✅ Abinci da abubuwan da ke taimakawa jiki
✅ Da kuma amsoshin tambayoyinku na lafiya

💬 Tambaya ta farko:

> Me kake/kike aikatawa kullum don kare lafiyarka?

Ku rubuta a comment.
Ku danna like, ku bamu goyon baya domin wannan shafi ya zama na kowa, domin taimakon juna.

Allah ya kara lafiya!

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lafiyarka Itace Maradinka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category