Kasuwar Kano

Kasuwar Kano “Kana buƙatar kaya daga Kasuwar Kano?

Ka tuntuɓe mu yanzu — za mu samo maka duk abin da kake nema mu kawo maka kai tsaye har gida.”
Ko Ka Kira Kai tsaye ta 👉 Textiles | Foodstuffs | Kitchen items
📞 07034251300

Garabasa
18/03/2026

Garabasa

Mutane da yawa suna son kaya daga Kano amma suna fuskantar wahala wajen zuwa…Yanzu baka da sauran matsala!Mu za mu je ka...
18/03/2026

Mutane da yawa suna son kaya daga Kano amma suna fuskantar wahala wajen zuwa…
Yanzu baka da sauran matsala!
Mu za mu je kasuwa a madadinka, mu zaɓa maka kaya masu kyau, mu kawo maka kai tsaye.
✔️ Sauƙi
✔️ Sauri
✔️ Aminci
📲 Tuntuɓe mu yanzu domin yin oda!”

18/12/2025

Abubuwa 5 da ke kawo riba a kasuwa

23/04/2025
22/04/2025

Best Quality With affordable price... + Delivery

Muna maraba da masu siyan daya ko sari!!!

Ayi mana magana ta dm domin saka oda, ko 07034251300 WhatsApp or call.

📌 Za mu kawo muku kayanku har kofar
gida kyauta a Kano, Abuja, Zaria, garin Bauchi, Damaturu, garin Sokoto, garin Katsina, garin Kaduna, Daura, Azare, Birnin Kebbi, Dutse, Hadejia, Potiskum, Malumfashi, garin Gombe, Yola da Gusau.

📌 Idan kaya basuyi muku ba zamu maido muku kudinku

Kasuwar Kano, Kasuwarku Ce!!!!

21/04/2025

https://www.facebook.com/profile.php?id=61575568019785

“Kana buƙatar kaya daga Kasuwar Kano? Ka tuntuɓe mu yanzu — za mu samo maka duk abin da kake nema mu kawo maka kai tsaye har gida.”
Ko Ka Kira Kai tsaye ta 👉 Textiles | Foodstuffs | Kitchen items
📞 07034251300

Address

Kasuwar Kano Market
Kano
700101

Opening Hours

Monday 07:00 - 19:00
Tuesday 07:00 - 19:00
Wednesday 07:00 - 19:00
Thursday 07:00 - 19:00
Friday 07:00 - 19:00
Saturday 07:00 - 19:00
Sunday 07:00 - 19:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasuwar Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category