12/02/2026
Ina masu fama da jinya ko ciwo da yaki ci yaki cinyewa, kuna ta zuwa asibiti zawon shekaru amma haryanzu baku warkeba, ka taba tambayar kanka meyasa tsawon shekaru kana fama da hawan jin ko ciwon sugar ko cutar zuciya ko rashin haihuwa ko cutar koda da sauransu amma haryanzu ba ka warkeba. Ko kaima ka yarda da zancen karyartasu da suke cemuku ba'a warkewa sai dai asamu sauki amma fa kawai suna baku maganunnuwa ne marasa inganci don kuyi ta zuwa kuna dawowa don kar su rasa masu zuwa a kullum.
Saboda haka muke karfafa muku gwiwa cewa kusani lapiyarku itace jarinku akoda yaushe.
Ku garzayo kamfanin kedi health care industry Nigeria LTD don warkewa gaba daga kowacce irin cuta.
Ko san cewa zaku iya warkewa daga cutar hawan jini,ciwon koda,rashin haihuwa da kuma rashin gamsar da iyali, ciwon sugar, zazzabi, gyambon ciki wato ulcer,ciwon ido,ciwon sanyi na mata da maza ,ciwon hanta, rage kiba da kuma rikecewar jinin al'ada na mata dss.
Sannan ku sani cewa muna da na"ura da muke cemata dan karamin likita wato "hydrogen water cup" don inganta lapiyarku data iyalinku kullum.
Hydrogen water cup 🥤 yana taimakawa wajen yin bacci da annashuwa,rage gajiya,yana murkushe hawan jini,yana maganin damuwa da yawan yin tunani,yana karfafa garkuwar jiki,yana rage saurin tsufa, yana kuma habbaka kwakwalwarka duk shi kadai. Saboda haka ku yi hanzarin komawa shan ruwanku na yau da kullum ta hanyar amfani da hydrogen water cup wato karamin likita agidanka.
Sannan kuma muna blood circulation instrument wato na'urar taimakawa jini don ya gudana ajikinka yadda yakamata don gujewa cututtuka na yau da kullum
Exercise machine ne Kuma yana da alfanu kamar haka.
Yana maganin damuwa
Yana maganin hawan jini
Yana maganin ciwon baya
Yana maganin cutar shanyewar jiki
Yana maganin koda da hanta
Yana maganin matsanancin ciwon kai
Yana taimakawa wajen rage kiba da teba
Yana maganin cushewar ciki
Yana maganin Rashin gamsar da iyali
Duka shi kadai.
Ku dai kawai ku tuntubi Muhammad kedi national distributor daga kano akan number 08142533878 kuma yana aikawa ko ina matukar mota tana shiga garin.