Mustapah S Bala Juma

Mustapah S Bala Juma Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mustapah S Bala Juma, Grocers, Jumar Galadima, Kano.

🚨✅| Kafatanin Tawagar Yan Wasan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Bangaren Mata An Basu Kyautar Babbar Mota Kirar BMW...
30/10/2025

🚨✅| Kafatanin Tawagar Yan Wasan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Bangaren Mata An Basu Kyautar Babbar Mota Kirar BMW Ga Kowacce Yar Wasa Kyauta A Wannan Dare Inda Ake Baiwa Kowacce Yar Wasa Motar Tata. Kudin Motar A Kudin Najeriya Yakai Naira Miliyan Dari Uku Da Saba'in Da Uku N373.683.400 A Naira. A Makon Da Ya Gabata Ne Aka Baiwa Yan Wasan Real Madrid Bangaren Maza Inda A Yau Kuma Aka Baiwa Yan Wasan Matan Real Madrid,💰🚘

Congratulations 👏🏻🎉

Kada Ku Manta Zaku Iya Kallon Kowanne Wasa A Wayarku Kyauta Ba Tare Da Subscribe Ba Idan Kuka Sauke Man Hajar SOFASCORE Domin Bibiya 👇🏻

https://app.sofascore.com/nixz/LaLigaHausa

LA LIGA HAUSA FANS

29/07/2025
28/07/2025

Dabi Kafin Dabi

First match

BARAU FC vs Eyimba

28/07/2025
28/07/2025
05/06/2025
14/05/2025

Mutane Gasunan Ako Ina
Amma Sanin Masoyinka Saidai Allah
Allah yahadamu da Masoyanmu

25/03/2025

Address

Jumar Galadima
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mustapah S Bala Juma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category