ABBA AHMAD

ABBA AHMAD Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABBA AHMAD, Grocers, Kano.

*MAFI YAWAN RIKICIN AURENMU SHI NE*-*Rashin juriya da haƙuri, butulci, rashin hangen nesa, ɗaukar gurguwar shawara, hang...
08/04/2025

*MAFI YAWAN RIKICIN AURENMU SHI NE*
-
*Rashin juriya da haƙuri, butulci, rashin hangen nesa, ɗaukar gurguwar shawara, hangen rayuwar waɗansu, yawan zargi, danne haƙƙin wani ɓangaren, ƙarancin yin addu`a, yanke hukunci cikin fushi. Ya dai kamata kafin ɗaukar matakin rabuwa, a rinƙa fara yin nazarin sakamakon da rabuwar za ta haifar*

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBA AHMAD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category