UMMUL QURAA TV

  • Home
  • UMMUL QURAA TV

UMMUL QURAA TV who is better in speech than man who call men's to Allah

28/08/2025

_Ayi Hakuri babu karatun sunanun Nisa'i Wannan satin Sai Allah Ya kaimu wani Lokacin_

07/07/2025

SANARWAR DAWOWA KARATUN WATA-WATA A MASJID SAUTUSSUNNAH TUDUN YOLA,KANO.

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah.

In shaa Allaah Shaykhanah, Shaykh Muhammad Bin Uthman Zai Cigaba da Gabatar da Karatun Littafin Aqeedatuɗ-ɗahaawiyya Da ya saba gabatar wata-wata a Masjid SAUTUSSUNNAH dake tudun yola.

Za'a Gabatar da Karatun wannan watan kamar Haka:
Rana:Talata 13-01-1447(08-07-2025)
Lokaci:Magriba Zuwa Ishaa

Allaah ya bada Ikon Halarta tare da Amfana da Abinda Shaykhanah zai Gabatar.

Majaalisus Sahaabah

Aminci Rahma da Albarkar Ubangiji Su tabbata a gareku ƴan'uwana Masu Albarka. Muna Sanar Da Cewar"Yau Alhamis In shaa Al...
03/07/2025

Aminci Rahma da Albarkar Ubangiji Su tabbata a gareku ƴan'uwana Masu Albarka.

Muna Sanar Da Cewar"Yau Alhamis In shaa Allaah Akwai Karatun Littafin Sunan Nasa'i Wanda Shaykhanah, Al-imam Shaykh Muhammad Bin Uthman Ya Saba Gabatarwa a Masallacin Mu'az Bin Jabal Dake Kundila phase 3.tsakanin Magriba da Ishaa.

Gobe Jumu'ah Kuma In shaa Allaah INTERNATIONAL IMAM ASSHAYKH AL-IMAM SHAYKH MUHAMMAD BIN UTHMAN Shi Zai Jagoranci Sallar Jumu'ah a Masallacinsa(MasjidSahabaKundila Kano).

Allaah ya Ƙarawa Shaykhanah Cikakkiyar Lafiya, Ikhlasi da Kwanciyar hankali.
Ubangiji ka Cigaba da Bashi Kariya a duk Inda ya tsinci Kansa,ka ɗaukaki Darajarsa ka Sa ya Gama da duniya Lafiya.

03/07/2025

Address

Darmanawa Yammah

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMMUL QURAA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Grocery Store?

Share